shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 10 October 2015

DAN******ALHAJI-21

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 21


muhd-Abba~Ganayadaka musu tsawa yace ba da kunake ba nan da nan suka sawa kayan warwaso kowa yayi gida da abinda ya samu yana murna yakai wa uwarsa ita ko kafin yaran su karasa ta shige gida ya shiga matarsa ya hada wata yar karamar guguwa yayi ficewarsa daga layin,tana shiga gida ta fada kan cinyan umminta tana kuka habiba tace lafiya ? tace yayi fushi ransa ya bace sosai tace gwara hakan dan wallahi abbanki yaga wannan kayan raina in ya kai dubu sai ya baci dama tunda ya fara ja miki kunne na gaya miki karki yarda kikar kwandalarsa kuma na gaya miki tuntuni kwana da kwanaki bashi ba dallilin sa sati wajen uku kenan amma fa duk da haka hankalinsa na kanta tsabar zuciyace irin tasa son ta da kaunarsa yana nann daram a ransa abin sai dai ya karu itama hankalinta na kanshi itama dai tata zuciyar na mata yadda taba shi hakuri asalima tana ganin ba abinda tayi masa dole ne tabi umurnin iyayenta dan bata da kamar su duk ta damu kanta abbanta ya tambayeta cewa bata jin dadine? ita koh habiba tasan akan rashin zuwan safuwanne tayi banza da ita ko tambayarta mai ya dameta bata yiba kowa ya ganshi yasan ya rame kullum zuciyarsa kamar ta fashe da yaga abin na neman tarwatsa masa zuciya waya ya dauka ya kira ta cikin sanyi murya tace "HELLO"! yace ke baki san ki yiwa mutum laifi baki bashi hakuri sai kawai ki share ni tace kai baka gane ba bani da wani laifi bacin ran iyaye na nake gudu dan ban son bacin ransu kokadan.{hmmm matan kwarai kenan amma banda na zamani}

muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive