DAN******ALHAJI-6 & 7
[9/27, 4:27 PM] Abba~Gana: DAN ALHAJI 6
muhd-Abba~Gana
yace amma wallahi ka bani mamaki mai ka tsinta a duniyar har zaka tunkaranwa kanka tsofa sai kace wani bagidaje ai mu yanxu muka fara cin duniyar mu da tsinke safuwan yace wai kai yaushe zaka san duniyar nan ba matabbata bace mu fa bana yau bane ya mike yace kaga tafiyata ya rike gefen rigarsa yace to zaka raka ni kona sami wani? yace Allah yakai mu daren yana fita safuwan ya zauna yana tunanin shi daga yau ma ya daina neman mata rufaida ta ishe shi auran ta zaiyi Allah yasa wani bai rigashi ba dan irin su rufaida wawuson su ake.
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
[9/28, 11:22 AM] Abba~Gana: DAN ALHAJI 7
muhd-Abba~Gana
WANE NE MAHAIFIN RUFAIDA?
malam nasiru mahaifin rufaida ma'aikacin NEPA ne aiki ne ya kawo shi garin katsina.
haifaffan garin kano ne cikin karamar hukumar gaya cikin wata unguwar kofar gabas shida matarsa habiba.
WACE CE HABIBA? WATO MAHAIFIYAR HABIBA
ita kuma tana cikin unguwar alawa nan cikin karamar hukumar alawa dake ckin karamar gayan take bayan zaman su a garin gaya ne basu dade da aure ba aka mayar da shi aiki katsina suka koma can da zama .mallam nasiru mutum ne mai kishin matarsa habiba tana da hakuri sosai funanin gaye ne kyawawa ne sosai sun haifi yar su wato rufaida bayan shekaru goma sha takwas ta sake haihuwa ta haifo dan ta wato kamal. (hausan nawa sai a slow
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.