shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 7 October 2015

DAN*****ALHAJI-1

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 1




**********NA**************



muhd-Abba~Gana




iskace mai karfi hade da guguwa garin duk ya hargitse mutane sai neman wajen fakewa suke wasu kuma sun tsaya cak suna kalon ikon Allah rufaida ce a tsaye hankalinta a tashe ganin tasowar guguwa dake nufota tana dosowa ta dauke dan karamin hijab din dake jkinta ganin hkaa ta sake dinmucewa da sauri ta rungume jakarta ta makaranta ta rufe kirjinta.duk wannan abin dake faruwa a kan idon safuwan tsye yake cikin motarsa ganin tasowar guguwar ne yasa ya faka motarsa.hijab din ko bai tsaya ko ina ba sai kan fuskarsa jin wani daddadan kamshi yaji a jikn hjab din sauri yayi ya cire shi ya bishi da kallo ga kuma kamshin jikin hijab din daya tafi da imaninsa.




muhd-Abba~Gana




www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive