shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-40 (KARSHE)

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 40


Muhd-Abba~Gana


ci gaba da yadda ku kayi da mallam nasiru bayan ya kirawo ni na durkusa zan gaisheshi yace bashi ne ya kawo shi ba daga wajen ubana yake ya sanar da shi abinda na yiwa yarsa amma da yake bashi da mutunci sai ya ci mutuncinsa nace shi yayi maka? ai bashi yayi mata fyaden ba gurina zakazo kuma wallahi har ka yarda ka zagan min uba shi ne ya kai min mariya mare ni na juya zan rama........
safuwan yasa kuka mai karfi sannan yaci gaba da cewa ina kai masa mari ya kauce yaci da baka ya fada kan bishiya kan sa ya fashe muka dauke shi mukayi asibiti da shi kafin mu karasa ya mutu kukan da yake ya sake tsananta ta cikin shashshekar kuka yace wallahi bani na kashe shi ba alkali yace ya isa sai kuma tuhuma ta uku ina rufaida? ya shiga yin kuka mai tsanani marar misaltuwa yace wallahi bani da masaniyar batan ta kuma har ga Allah nima inaa bakin cikin rashin ganinta kuma ina addu'ar Allah yasa a gan ta dan ni har yanzu son tada kaunar ta suna nan a dashe a zuciyata duk wannan abu da ya faru Allah yayi shi ya faru kuma nine sila mai shati'a yace na daga shari'a zuwa ashirin da uku 23 july a koma dashi gidan maza da sauri ya dafe kansa da hannunu biyu lokaci guda ya ji wani bugun zuciya kafin yan sanda su karaso inda yake har ya fadi kasa babu wata gaba da take motsi a jikinsa lokaci daya alhaji shima ya kwalla wata kara shima ya fadi kasa tsawar ce ta gigitani biron dake hannuna ya fafi kasa.ALHAMDULLILAH
shin za'a ga rufaida kuwa? idan an ganta a wani hali za'a sameta?, shin ya hukunci safuwan zai kasance?
ku saurareni a littafi na biyu da kuma littafina mai fitowa nan gaba mai suna..........,

NASIHA DAGA MUHAMMAD ABBA GANA
yaku mata a duk inda kuke ku dauki kan ku a jinsi mai daraja ku rike darajar aure kuyi wa mazajenku biyayya ku sami tsira a lahira domin aure shine ginshikin zaman ku na duniya.

GODIYA da yabo sun tabbata ga Allah subahanahu wata ala mai kowa mai komai tsira da aminci su tabbata ga annabi muhammad (s.a.w) da alayen sa da sahabbansa sa masu girma da daraja

GODIYA TA MUSAMMAN
gareku yan uwa rabin jiki da kuka karfafa min gwiwa wajen ganin na sami damar kammala wannan littafin


Godia ga
dukkan yabo ga twin sis Surayyat Suraaj(admin
na mu2unci page) on facebook! Jinjina gareku
members na::-Duniyar marubuta Hausa

-novels!

-home of hausa novels

-tanko da banhaushi kake

-hausawan arewa

-rayuwan kwaraii

-sirrin zama da mace

-soyayya jigon rayuwa

-sirrinmu

-zumunchi

-takaicin rayuwa

-hausa novel

-novel

-rayuwan dadi

Ban manta daku ba members na groups dina
hausa novel &others (1 & 2 ) &

duniyar hausawa(1&2).

house of novles (1&2) da dai wayan da bansamu ikon lissafowa ba

Gaisuwa
na mussamman gareku HAUSA NOVELS
WRITER'S ! LOVE YOU ALL

INA KUKA SHIGANE

HAUWA SULE
ABDULGANIYU HARUNA
HADIZA UMAR
DR DAN LELENAKU HAR GOBE HAR KULLUM HAR ABADA MUHAMMAD ABBA GANA
(sharifin~Zamani)! For
correction and advice call me/ whatsapp me @ (09039016969)
Sadaukarwa: masoya
wish you long life and prosperity.
Share:

4 comments:

 1. fauxiyya musa nan25 October 2015 at 01:12

  Yaushe xa a cigaba plssss

  ReplyDelete
 2. More grease 2 ur elbow,,,,,, pls adaura mana ...littafi yayi dadi

  ReplyDelete
 3. Wow Littafin Yayi Dadi Aci Gaba

  ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive