DAN******ALHAJI-20
DAN ALHAJI 20
muhd-Abba~Gana
09039016969
ina mika sakon murna kafin nazo har gida sai dai ina ganin ya kamata mu shirya wani dan kwarya kwaryan party na taya ki murna tace a'a na gode abba bazai yadda ba su bahijja basun gaya maka munyi daxun a makaranta ba? ai ya isa wani haddan mota ya shiga ya wuce yayi mata siyyaya ya hada kaya kamar hauka dan sai daya cika motar da kaya atamfofi da dai sauran kaya basai na tsaya ina ir gosu ba da dai duk masu azabar tsada sai kuma bangaren takalma da gyalluluka da yan kunnaye fashion dasarkoki har dana gold yayi parking motar a kofar gidansu yara suka ringa shigar dasu daga habiba har rufaida ba wanda bai tsorata ba suka ce kai ku tsaya ba nan gidan aka ceku kawo ba wanan ai kayan masu kudine suka ce a'a nan aka ce mu kawo da yake sun san shi mutum ne mai kyauta kusan duk yaran layin suka ce safuwan ne fa yace mukawo umminta tace maza ku mayar ke kuma dauki gyalenki kije kice kin gode ya ajiye yi azama kafin abbanki ya dawo bake ba har ni sai ta shafa ganin yara yayi sunyi kaya niki niki suna dawowa dasu ya dubeta yace meye haka? tace kabari ba yanzu ba yace wannan wacce irin magana ce? a fusace yake maganar duk abinda na baki sai kice kin gode kiki karba to wallahi ina tantama akan so da kika ce kina min itama ta fusata tace ai dama ba abinka nake so ba kai................bata karasa ba ya kwallawa yaran kira yace kowa ya dauki abinda yake so ya kai gida" suka tsaya tsororo suna mamaki.
muhd-Abba~Gana
wwww.abbagana.pun.bz
Wow, gsky littafi yayi dadi. Muna jiran saura
ReplyDeleteDa'inakusa da'anga wawuso
ReplyDelete