shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-61 & 62

kallo-daya.jpg

[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA
61Kamar yadda kuka sani wannan taron va sbd kowa akayishi ba illa kai aliyu da kuma maryam, kamar yadda na nema daga gareka tun farko don haka ga takarda da biro ka sawwake mata ,cikin tsananin tashin hankali ya dago yana kallon daddy da fuskarshi ba alamun wasa sannan ya mayarda kallonshi ga hanadi data sunkuyarda kanta a kasa a hankali ya fara mgn"daddy kamun rai kayi hkri wlh baxan iya rabuwa da hanadi ba she is my lyf nd my evrythng can't do without her plsss daddy kayi hkri idonnan nashi sun kada jajir, cikin fushi daddy ya fara mgn tun farko bakasan itace rayuwar takaba sai yau wlh kaji na rantse idan ba itace tace ta yafema ba xata koma gidanka wlh wlh saika saketa, maryam kiyi mgn cewar daddy hanadi wacca va abunda takeyi sai kuka ta dago jajayen idanuwanta tana kallon hydar daya marairaice mata yana mata kallon karkiman haka a ranta take fadar tabbas tanason hydar ammakuma koda ta yarda ta koma gidanshi dole ta rama abunda yayi mata.cikin sanyin murya tace daddy na yafe masa.kowa dake gurin yaji dadi bama kamar uban gayyar.a haka daddy ya masu nasiha mai ratsa jiki hakama mummy da umma sukasa masu albarka a haka aka rufe taro da addu'a
www.abbagana.pun.bz
[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA

62Tun lokacin da haka ta faru hanadi bata kara bari suka hadu da ya hydar ba gashi kuma ynxu mummy gyarata takeyi ciki da waje a bangaren munira ma tana bata kayayyaki nasha dana shafawa a ranta take fadi ai kona auren ma sunanan a jikinta, fatarta tayi kyau kamar ta jariri tayi fari sai kamshi ne ke tashi a jikinta.Yau suna zaune a falo da karfe 7:00pm fira sukeyi da mummy sallamar hydar ce ta karade falon, sanye yake da kananan kaya riga blue mai dogon hannu da wando black yayi kyau sosai, sai kamshi ke tashi a jikinshi direct kan kujerar da hanadi take ya tafi ya xauna ya matseta sosai ko motsi kasayi tayi sbd kunyar mummy pillow din kujerar mummy ta dauka ta jefeshi dashi tana fadin tashi ka fita marar kunya kawai tashi yayi ya zauna yana murmushi ya gaida mummy a hnkli hanadi ta gaidashi gyada kai kawai yayi ya kasa amsawa yana mamakin ynda ta koma,sallamar daddy ce ta katse masu tunani a tare suka gaidashi ya amsa kana ya zauna yana fadin maryam an jima idan akayi isha'i ki shirya ku wuce kibi mijinki,ta amsa da to kana ta shige daki ,kallo ya bitadashi yanamaijin farin ciki,kiran sallah ne yasa suka mike xuwa masallaci.(feelinwww.abbagana.pun.bz
Share:

5 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive