shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-55

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
55


Hanadi ce xaune akan sallaya tana kuka tana addu'ar Allh ya bawa mijinta lpia.A bangarensu mummy ma ba wanda ya runtsa cikinsu suna mashi addu'ar samun waraka.Anyi aiki cikin nasara,aiki yayi kyau cox ynxu har yana iya bude idanuwanshi amma baya mgn.2weeks leta,sauki ya fara samuwa yau ma kamar kullum sunxo dubashi a hankali ya fara bude idanuwanshi ya dube dakin tsawon lokaci sannan ya tuna da abunda ya faru,sannu suka fara mashi,a hankali ya fara kiran sunan daddy cikin sauri suka fara masa sannu,ya rinka amsawa a haka hanadi ma tayi masa sannu a hnkli ya dago yana mata wani sassanyan kallo kunya ta kamata ta dukarda kanta a kasa kai kawai ya gyada,ya koma ya kwanta sbd har ynxu bayajin karfin jikinshi.
A haka harya fara murmurewa kullum taredashi suke wuni sai dare suke komawa masaukiwww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive