DAN******ALHAJI-13 & 14
[10/2, 7:39 AM] Abba~Gana DAN ALHAJI13
muhd-Abba~Gana
yan mata kuma har kasar waje suke fita da su suna kashe musu kudi na tashin hankali har wani suna suna suka sa masa YARO MAI TSADA saboda ba kowace yarinya yake kulawa ba a kofar gida suka iske malam nasiru cikin fara'a suka gaisa ya tashi ya shiga gida yace su saurare shi sulainman ya dalla masa harrara ta gefen ido batare da ya gan shi ba safuwan ya lura dashi ya cije lebe ya dunkule hannu biyu waje daya suna tsaye sai ga rufaida nan ta fito ba tare dashi ba bashi ba hatta sulainman ya kiyayeta sam bai zata ta hadu hakaba gaba daya suka rude cikin ladabi ta gaishe su muryarta kadai ta isa rudar da maza sulainman ya fada cikin zuciyarsa yana mai cewa lalle abokina ya haukace dama ana samun irin waddannan kyawawan a gidan talakawa suna hada ido da safuwan suka sakarwa juna wani ni'imtaccen murmushi.
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
[10/2, 7:51 AM] Abba~Gana DAN ALHAJI 14
muhd-Abba~Gana
ji yayi saka masa wata kasala kamar kafarsa bazata dauke shi ba jingina yayi jikin motarsa.ta lumshe idonta ko dayake haka Allah yayi ta shima haka idonsa yake kamar mai jin bacci dasu yake daukar hankalin yanmata.a gaskiya kyawawa ne ajin farko dan ba'a kirasu ajin karshe ba ni nasara wanda zanje yafi wani tsakanin su sai dai kalar fatarsu shi jane ita kuma fara ce can da taga shirun yayi yawa tace ya gajiya yace ban gaji ba kuma bazan gajiba in dai a kanki ne bana fatan gajiya duk wahala,tayi wata murmushi har wushiryar ta fito tace godiya nake yace rufaida babu komai dama aike ya dace nayi wa hakan ji tayi bbu wnada ya taba fadar sunnata daidai sai shi yace da farko sunna safuwan mu'az katsina ta kalle shi tabbatar sunan ya dace dashi a gaskiya kyakyawane sosai.
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.