SIYAMA***1
1siyama
Zaune take akan kujera ta dora kafa daya kan daya tana kallon wani series film mai suna glamorosa da alama film din ya tafi da hankalinta kana kallonta kasan hankalinta a kwance yake siyama kenan 'ya daya tilo ga alhaji abdulmalik aliyu shahararen mai kudi wanda ake jidashi.siyama ta tashi cikin gata sbd ita kadai ALLAH yabawa iyayenta duk da gatan da siyama kedashi iyayenta sun bata tarbiyya sosai tayi illimin addini mai zurfi dana zamani .iyayenta suna mutukar kaunarta duk abunda take so suna yimata.tayi karatu ne a oxford university inda takaranci micro biology sannan tadawo gida tacigaba da rayuwarta yanxu tanada shekara 19 aduniya ita arayuwarta abunda bata damu dashi ba shine soyayya duk da samarin da suke zuwa gurinta 'ya'yan ministoci da gwamnoni da sanatoci duk basa gabanta.Ammi tayi fadan har tagaji amma ita tace aure nufi ne na ALLAH idan lokaci yayi zatayi...............
Godiya Muke Da Alama Zaiyi Dadi
ReplyDeleteSannu kah da kokari
ReplyDeleteyawwa @Hadiza lema,
ReplyDeletesannu da kokari
ReplyDeletebayi dadi ba no sweet
ReplyDeletetax con
ReplyDeletebarkanku da warha
ReplyDeleteAmma Xaiyi Dadin Karantawa
ReplyDelete