shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-12

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 12

muhd-Abba~Gana


sama da hudu bnda iyayensu da suke kashe musu kudi kamr kasa tare suke sheke ayar su shi yasa suleman baya son sufuwan yayi aure saboda yasan dole abotar su zata yi nakasu group ne dasu bakwai dukkansu yayan masu kudine wannan yana wane wannan duk mutumin dake zaune a unguwar yasan da zancen su
WANENE MAHAIFIN SAFUWAN? alhaji mu'azzam sunan mahaifinsa yana da bala in kudi na gaske kusan in baizo na daya a masu kudi ba bazai wuce na biyu ba Allah ya jarrabe shida da son safuwan ko dashi kadaine yake dashi shiyasa oho! duk abinda yayi gani yake daidaine mutane suna yawan kawo masa tsegumin dan nasa amma sai ya hau fada yana mai cewa ansa wa yaro na ido taya ake so yayi masa so ake ya takura masa shi yasa yake tabargazar sa, su uwa ba harara uba ba kwaba.

muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive