shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 6 October 2015

KALLO***DAYA-76 & 77

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
76Yau da misalin karfe 5:00pm an tashi da wani irin yanayi garin yayi kyau sosai kasancewar weather din garin nada kyau,ruwa akeyi na snow,tunda safe ya hydar ya fita,wanka tayi tasa wata 'yar yololuwar riga pink colour batakai har kasa ba ta daure gashinta da white band,hakama 'yan kunnayenta duka white ne,rigar mai breastcup ce ta shafa pink jambaki tayi kyau sosai ta kawo jibgegiyar jaket ta dora sai kamshi takeyi,a hankali ya turo kofar falon ya shigo da gudu taje ta makalkaleshi dagata sama yayi suna dariya babyna kinyi kyau sosai tnxs yaya,abinci ta tashi ta kawo mashi yaci duk inda tayi kallonta yakeyi yana hadiyar yawu,bayan yaci wanka ya shiga yayi boxer kawai yasa ya dawo ya jawota cinyarshi tareda cire mata jaket dindah tasa,a hankali yakai bakinshi cikin nata ya fara tsotsa,daukarta yayi chak ya nufi hanyar fita,a hnkli tayi mgn ya ina zamuje,cikin rada yace mata wasa zamuyi a ruwa


www.abbagana.pun.bz

KALLO DAYA
77Bai direta ko inabah sai tsakar compound din gidan ya zare band din kanta gashinta ya warware,gudu sukeyi sosai a cikin ruwan saiya tsere mata ta kamoshi ruwan nata jikasu sai kyalkyatar dariya sukeyi gudu sukeyi sai ya tsere mata kuwa tayi tace ya hydar xo ka gani yana kawowa gurinta tasamai kafa ya fado mata gabadaya suka xube a kasa jirkitota yayi suna facing din juna sai ynxu ya lura da ynda rigar ta manne a jikinta kissing dintah ya farayi tako ina tareda tabin duk inda hannunshi yakai ganin ya fara wuce ka'ida ne yasa ta janye jikinta suna mayarda numfashi,haka sukaci gaba da wasansu har duhu ya fara sauka kana suka tarkata sukayi cikin gida,ko wannensu wanka yayi tasa kayan baccinta masu kyau sai kamshi takeyi bayan sunci abinci suka kwanta



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive