DAN******ALHAJI-28
DAN ALHAJI 28
Muhd-Abba~Gana
ta koma daki ta kuma duba madubi ta tabbatar umminta tayi gaskiya kamar ta cire sai wata zuciyar taba ta shawarar dora after dress akan kayan ta after dress mai ratsn ja gashi jan less ne ta saka zaka zata wata yar india ce tafito tace ummi haka yayi? tace ko kefa to je ki daki ki dauko min wannan karamar jakata ta dauko ta mika mata ta dauko kudi naira dubu uku tace ki sai masa kayan dubiya tace mai zan sai masa? tace abinda kika gaya dace ta rataya jakarta tace sai na dawo habiba tace af! kin kira habiba a wayar kin ji tana nan? na manta bari in kira ta ta dauko wayar ta a cikin jakarta ta kira halima sau uku shiru wayr taki shiga ummi kin ji wayar taki shiga ina ga maysalar bata da cajine bari naje gidan suna gani tace to dai dan bata anan ki dawo kar ki tafi ke kadai kuma ku kula da kanku ku tsare kan ku ku kila da mutuncin ku ku dawo da wuri kafin ya dawo tana zuwa ta tarar gidan su halima a rufe jikinta yayi sanyi tasan uma idan ta koma gida shikennan babu tafiya gashi ta matsu taga yadda jikin nasa yake da dade tana tunani ko ta koma gida ummi baza ta barta ta tafi ita kadai ba uma gashi batsan ranar dawowar su halima daga garinsu ba indai kika ga sun kulle gidan gaba daya to sun fita gari ta kuma dada sanar da ita sun kusa tafiya gashi bata da wata kawa da umminta ta yarda da ita bare ta dauke ta,sai kawai ta ynke shawarar tayi tafiyarta tana isa bakin kasuwa tayi masa siyayya ta kira sulainman tayi masa kwatancen inda take akayi sa'a lokacin suna gidan safuwan da suka tsara yadda za suyi inta zo a zuciyar sa sai ya ji tausayinta amma ina shedan ya rinja yeshi wani hadaddan lemon kwali suka bude suka zuba wasu kwayoyi masu sa maye suka rufe suka mayar firij ya sami wani shinfideden bargo ya lullubu ya kwanta a kan gado ba wanda zai ce ba mara lafiya bene.ayya Allah sarki rufaida
Muhd-Abba~Gana
www.abbgana.pun.bz
eyyah Allah sarki rufaida,ashe bh sonta yke bh
ReplyDelete