shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 27 October 2015

SAMRA***31 & 32

samra.jpg

[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana: SAMRA
31


Bayan kwana biyu da dawowar samra daga skul taraka abbanta gidan tahir......matar tahir dai mutuniyar arzikice suna xuwa taje tarungumeta tana murna.....wayyo tace bbyn abbanta y gda ....wato kin dawo daga skul ko kixo gdana koh ai babu komai....tahir yace kyaleta aifada mukeyi da ita bata son xuwa gdan mutane daxaran abbanta nagida tagwammace tayita xuba mishi shagwaba....takalli abbanta tace abba kagansu koh...yace barsu kawai xanyi mgninta...ananne matar tahir takalli abba tace sadeeq wlhy bakaramin kama kukeyi da samra ba...sukayi darya sai taja samra zuwa kicin suka cigaba da girka abincin.....bayan sungama takalli anty wato matar tahir tace ina balain son iniya girki amma babu mai koyamin amma xanma abba mgna akan indunga xuwa nan ina koya haka suka cigaba da fira har suka fito kicin aka fara cin abinci......bayan angama ci ne taje taxauna akan kafar abbanta kamar wata karamar yarinya fa mutuniyar da yanxun she ix 15.....tace abba inso indunga xuwa wajen anty inakoyon abinci kafin mukoma skul....yakalleta yace bakomai....can yace bby kinkara nauyi haba ai nandanan tafara kukan shagwaba suko tahir da matar shi sakin baki sukayi galalal suna kallon ikon ALLAH........
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana SAMRA 32

Sai wajajen karfe 5pm suka bar gdan ....suna barin gdan basu xame ko ina ba sai wani super market da ake siyar da fone ....anne yace taxabi kowanne...tace abba ni yace ehm kixaba nace anne taxabi wani wayan yabiya suka xame inda ake siyar da gold sace taxaba namma taxaba olmst 200000thousand ahaka yaje A T M yaxari kudi yabiya suka xarce inda akw siyar da kaya suka siya kaya masu yawa sannan suka koma gda.....Da daddare yashigo dakinta yaxauna akan gado yarike mata hannu yace bby wannan gold din kirikeshi da kyau kije kiboye shi tace toh abba ngde tanata mishi godeeya tare da aduoi yaji dadi sosai anne suka cigaba da hira har tafara jin barci sannan yatashi ya jamata kofan dakin ta yawuce nashi yanashiga yaga nafeesat abikin gadonshi da wasu kayan barci shara shara yakawar da kanshi ya neman tsari daga shaidan.........
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive