NI 'YAR GATACE A WAJEN BABATA.
'YAR MAI KUDI DA 'YAR TALAKA 'YAN
MAKARANTAR PRIMARY
••••••••••••••
Wata rana 'yar mai kudi ta tara kawayenta
'ya'yan
talakawa tana cewa dasu:
UWATA me arzikice
saboda tasayi mota ana kawomu
makaranta kuma muna fita yawo akoda yaushe.
»» UWATA ta kawo mana kwararren mai dafa
mana ABINCI, domin muci me kyau musha me
kyau.
»» UWATA tana kaimu gidan wasanni idan
mundawo daga makaranta, domin
mushakata.
••• Lallaikam UWATA tacika mai ArZiKI..
~Nan take sai wata 'yar talaka ta mike tace
mata ke saurara dalla kiji.
»» Ni UWATA dakanta muke takowa tarakomu
makaranta, saboda kar wani abu ya samemu.
»» UWATA itace take dafa mana
abinci da HaNNUNTA, kuma muma tana koya
mana saboda GABA idan anyi mana Aure.
»» UWATA itace wacce bata cin Abinci har saimun
Qoshi.
»» UWATA itace wacce take bamu GURASA da
miya, ita kuma taci GAYA.
»» UWATA itace wacce take tsaremu agida
tabamu tarbiyya.
Lallaikam UWATA itace uwa tagari mai kaunar
YAYANTA.
Mala'ika JIBRILU (A.S) yayi ADDU'A yace:
Duk wanda yarayu da iyayensa har suka bar
DUNIYA bai sami AL-JANNAH a karkashinsu ba,
to ALLAH YAKIFAR DA
FUSKARSA ACIKIN WUTA...
Sai Annabi (S.A.W) yace:
AMEEN
Ya Allah kabamu ikon yimusu biyayya akan
abinda kayi
umarni ayi musu.
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.