shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 26 October 2015

TASHIN KABARI

sabo-green.jpgYADDA JAMA'AR ANNABI (S.A.W) ZASU TASHI
DAGA CIKIN KABARI.
Ya Allah Ubangiji Kasa Muna daga cikin Al'umma
ta 12. Ameen.
An karbo daga Ma'azu dan Jabalin (R.T.A) daga
Manzon Allah (S.A.W) yace:
"Idan Ranar Alkiyama ta kasance, ranar da nasani
da nadama.
Allah madaukaki zai tashi al'ummata daga cikin
kabari jama'a goma sha biyu(12).
Amma jama'ar farko za a tashe su daga cikin
kabarinsu basuda hannaye babu kafafuwa.
Sai a jiyo kira daga bangaran Ubangiji cewa
wadannan sune:
WADANDA SUKE CUTAR DA MAKOTANSU HAR
SUKA MUTU BASU TUBA BA.
WANNAN SHINE SAKAMAKONSU, MAKOMARSU
WUTA.
Kamar yadda Allah Madaukaki yake cewa:
DA MAKOCI MA'ABOCIN ZUMUNTA DA MAKOCI
NA WAJAN ZAMA, DA MAKOCI NA GEFE.
(Zanci gaba In Sha Allah)
Sadakallahul Azim.
KARIN BAYANI:
===========
'Yan uwa kunga kenan ba qaramar illa bace cutar
da makobci.
Wlh Allah yana sonmu fiye da yadda muke son
kanmu, me zai hana bazamu kiyaye abin daya
gargademu ba?
Aljanna da muke taji ana fada ba Free Gate ake
shiga bafa.
Wlh sai munyi wa Allah da Manzonsa Biyayya.
Muso abin da suke so, mu guji abin da basa so.
Kuma Idan Allah yasa kai dan wuta ne, to wlh
kaine kakai kanka, kai ne kayi abinda ka kai
kanka cikinta (wal iyazu billah).
Hakazalika idan Allah yasa kai dan Aljanna ne, to
Allah ne yayi maka Rahama ka kyautata masa
tare da Rahmarsa, ka samu dacewa.
Tun Allah Madaukaki yana cewa:
"Dukkanku batattatu ne sai wanda na Shiryar.
To kunga ashe sai muna hadawa da neman
shiriyar Allah Madaukaki.
Ya Allah kasa muna cikin bayinka wadanda ka
yarda dasu.
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive