shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-19

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 19muhd-Abba~Ganahaka sabani ya ringa shiga tsakanin su har sai da aminiyar ta hajiya jamila ta ringa tausar ta akan ta rabu dashi dan zamanine hajiya bilki tace baki san halin yallaban ba yana da bala'in taurin kai nima dakika ga muna zaune lafiya dan ni dince ta makaryaci kinsan dai komai yanzu ma wani lokacin birkicewa yake yi wai shi aure zai kara yana son karawa safuwan yar uwa tunda naki haifuwa kinji fa kamar ni nake bawa kaina ni yanzu na zubawa sarautar Allah ido kowa dai ya hau kujerar naki,a majalisa su sai zuga shi suke wai kar ya aure ta tunda abbansa baya so kawai yasan hanyar da zai yi ya yaudareta ya nuna musu sam shi auranta zaiyi nina daina hurda da ko wacce yarinya najashi cikin zolaya nace har tima yace koma wace ce suka hau dariya gaba dayansu yanzu kam kusan ace tunda ya hadu da rufaida ya daina kula ko wacce yarinya sai dai abin da ba'a rasawa dan abin ko rawa shima din ya yi bala'in ragewa yana kuma ganin da zarar ya aureta zai de na gaba daya su kuma sun kudirin niyar ko ta halin kaka bazai aure taba jarabawa ta fito gaba daya rufaida tayi passing malam nasiru yayi murna sosai ya ringa sa mata albarka habiba ko baki yaki rufuwa saboda murna bayan tayi wanka ta huta ta dauki waya ta sana da safuwan shima yayi farin cikin yace aina dauka baZa ki sanar dani ba ai labari ya iso min tun dazun a hanya naci karo da lubabatu suke bani labari duk makarantar keda bahijja kun zarce kowa.muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive