shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-75

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
75Tun daga ranar suke wata irin rayuwa mai wuyar fassarawa,so da kaunar junansu sukeyi tareda tattalin junansu,amma har ynxu ba abunda ya shiga tsakaninsu,amma kuma kullum tana manne a jikinshi kullum zasuci kwalliya da kananan kaya su fita yawon shakatawa sai dare zasu dawo kasancewar ynxu ya kammala course din hutawa kawai sukeyi da dare tayi wanka ta shafa turaruka masu masifar kamshi tasa kayan bacci amma shi da gajeren wando yake bacci ta shige cikin jikinshi suyi baccinsu(Allh ya nuna mana haka danida ya hydar dina),amma shi karfin hali kawai yakeyi sbd ynda yake jinshi a matse da sha'awarta,ta saki jikinta dashi sosai sunyi kyau fatarnan sai sheki takeyi tsabar kwanciyar hankaliwww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive