shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-73

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
73Cikin Sauri ya fara jijjigata yana fadin hanadi ninefa yayanki ki nutsu,a hankali ta kwace jikinta amma yaki sakinta kuka ta fashe dashi tana fadin ya hydar ka kyaleni duk irin tozarcin da cin mutuncin da kayimin a baya ka manta dani duk ka manta? Wane wulakanci ne yafi ace ranarda aka kawo amarya a daren farko mijin ya gujeta? ranarda ya kamata ace ranar murna ce amma ka turamin bakin ciki? Bama shiba ka manta dani har na tsawon shekara daya?ka bani amsa manah?
Ajiyar zuciya yayi kana ya zaunarda ita tareda fadin hanadi ki nutsu ki saurareni kiji zan gaya maki abunda baki sani bah,a hankali ya fara bata labarin irin halinda ya shiga a sanadiyar soyayyarda yake mata tun bai santa bah ,ya karasa da cewa "duk wannan ciwon xuciyar duk a sanadin sonda nake maki ne a rashin sani ne na maki duk abunda kika gani ki yafemin karki rabu dani wlh ina sonki maryam......kukane yaci karfinsa tareda dukawa kan guiwoyinsa biyu yana rokonta..(tofa yau Soja na kuka akan hanadi lallai duniya juyin waina.


www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive