SAMRA*** 11-12-13-14 & 15
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana: SAMRA12
Aliyu na tuki amma tausayin samra yacika mishi xuciya kawai yaja motarshi yaje gda yasamu ddy yadawo yanata tsoro kar ddy ya tambayeshi samra .......Amma shiko ddy tunda yadawo yamanta ma dawata samra......itako umma har rawa tayi sbda murna tasan gida yaxama nashi sai yanda tayi da gdan......bayan awa daya da aliyu yadawo umma takara kiran shi akan kar taji maganar abakin kowa inba haka ba sai ta kashe shi ne......bara mukoma kan samra.......
[10/27, 8:21 PM]
Abba~Gana SAMRA
11
Samra dai tana tana jin musgunawa kala kala wurin umma da umma taga dai baxata samu wani nasaraba kawai sai takoma gun boka.....umma tace ma boka inaso yarinyan nan tashiga duniya kamar uwarta kuma tamanta da komai.....boka yace kande angama komai....kije gida kihada ta damai mota ko direba ya kaita can nesa da gda ya ajiyeta.....tace angama tadire mishi kudi tayi ficewar ta.......bayan taxo gda ne taxo tasamu samra baiwar ALLAH tayi tagumi allamu aljanu sun shigeta .....tayi dariyan keta takira Aliyu direba tace xansa kakai samra can nesa da gda ka jefar da ita ......kuma bana so kowa yaji wannan mgnar inba haka ba inkasheka......Aliyu cike da tsoro yace naji hjya......haka yadauki samra yasata amota yakaita can nesa da gda sosai tausayin ta cike da xuciyar shi ......ya juya xai tafee tace aliyu xaka tafee ne kabarni....sbda hawayen daya cikarfin shi kasa cemata komai yayi yaja motar yayi gaba........
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana SAMRA
13
Bayan tafeeyar aliyu samra takife kai tana kuka naban tasauyi .....koni danake zaune kusa da ita sai dana xubar da hawayee......ahaka taxauna har dare yafara yi tarasa yarda xatayi .....kawai tafara tafeeya can kuma tatuna babu wanda tasani daxata je gdan shi......kawai saita dawo takwanta agurin....wayyo samra...wuraren 9 nadare tana kwance kawai taji an duketa tayi maza tatashi taga wani haddadden mutum tsaye akan ta da kayan sojoji ......yana kallon ta .....wato ABUBAKAR SADEEQ kenan.....bayan yagama kallon tane yace mekikeyi anan tace wanine yakawo ni ya ajiyeni anan....cann yagama tuna ninshi yace taso muje kishiga mota muje .......kawai tafara kuka tana roko shi da plx dont harm me am innocent......kawai y a daka mata tsawa yace hu told am here 2 harm a smal girl lyk u .....wil u stand up and get into d car.....haba ai dagudu tayi cikin mota don tagama tsorata dashi.......
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana: SAMRA 14
Tana shiga mota yaja motar xuwa gdan shi.....yana xuwa yayi horn aka xo aka bude mishi....yaje yayi parkin sannan yace sauka....tabude motar tasauka......yayi gaba tana binshi a baya yashiga cikin gdan yakaita cikin wani daki yace kiyi wanka inaxuwa tafada cikin bayi bayan yafita daga dakin........tana shiga cikin bayin tayi wanka tafeeto tana tsaye tana tunanin wana kaya xata saka.....kawai sai gashi yashigo da kaya dakuma cream dasu kayan make up......yace gashi inkin gama ina jiranki a pallow ........kawai yajuya yafeeta......yana feeta tasaka kayan suka yi mata kyau taxubo gashinta har gadon bayan ta ta fito........
[10/27, 8:21 PM]
Abba~Gana SAMRA 15
Yana ganinta tashigo pallow ya kalleta yace aransa kai yarinyar nan kamar aljana take........taxo ta durkusa agaban kafan shi.....yadago yakalleta yace mesunan ki tace samra yace inane garinku tayi shuru yace mai yakawo ki nan tayi shuru.......can dayaga batada niyyar mgna sai yace xan saki amota gobe kikoma gda kinji koh ....tace toh yace xauna akan kujera kici abinci......bayan sunci ne yace jiki kwanta sai da safe......shiko saidaya gama dukka aduar shi tukun ya kwanta.....da safe bayan ya tashi yace kije kiyi wanka.......bayan tagama komai daxatayi ne .....yadauketa xuwa tasha....yana ajeeyeta yabata kudin motar ta yace sai wata rana....kawai yajuya yatafee......
please continued with the novel Its very nice
ReplyDelete