shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-78 & 79

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
78Kwantawarsu keda wuya ta fara rawar dari ya kudunduneta a jikinshi a hankali ya farajin wani iri baiyi wata2 ba kawai ya fara kissing din bakinta,har ya gangaro wuyanta,kunnenta,kirjinta da duk wata gaba ta jikinta saida ya hydar yakai bakinsa a hankali ya cire mata rigar yayi light off din wutar dakin sai famar bashi hakuri takeyi amma ina baimasan tanayi ba sai kuwa takeyi tana kiransu umma,mummy,daddy kai harsu ya jafar saida aka kira ganin haka yasa na kwashe 'yan kafafuna na fito bakin kofa ina jiransu


www.abbagana.pun.bz

KALLO DAYA
79Bai saurara mata ba saida akayi kiran sallar asuba har kuka saida ya hydar yayi akan tsananin farin cikin ynda ya jita,kukanma ta kasa sai sauke numfashi takeyi cox ta gurzu a hannun yayan nata, daukarta yayi ya kaita toilet ya mata wanka,ya kaita dakinshi ya chanxa bedshet din ya wanke ya shimfida wani ya koma ya bata tea tasha ya Samata tufafi sukayi sallah ya mannata a jikinshi bacci ya daukeso,da safe ma tare sukayi wankan sai wani nokewa takeyi tanajin kunyarshi dariya kawai yake mata yana kwaikwayon ynda ta rinkayi jiya,sunne kanta kawai tayi a kirjinshi tana dariya,a haka harta warke saida tayi sati daya bai neme wani abu ba itama taji dadi cox bata manta wahalarda tasha bah,www.abbagana.pun.bz
Share:

2 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive