shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 16 October 2015

DAN******ALHAJI-37

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 37







MUhd-Abba~Gana



kamal har ya fara sabawa da mutanen gidan alhaji kabiru ba irin sabon da basu yi da Alhaji ba barcine kawai yake rabasu kullum zai tafi kasuwa sai da dabara suke rabuwa wani lokacin ma boye shi akeyi sai nono ko dama ba'a kara bashi ba tunda dama ya isa yaye gashi Allah ya jarrabi Alhaji kabiru da hajiya naja son sa Allah ne ya basu dama basu taba haifuwaba kusan shekara ashirin da aure Allah bai basu haifuwa ba yaro yasake wani girma da wayo Allahji muazzamu duk wa babba wanda yasan mai fada ajine ba wanda bai gani ba akan a bashi safuwan hakan ta gagara saboda duk wani abin da yake makama da shi gaba da gabanta Alhaji kabiru yafi shi idon ko batun kudi ne yayi masa fintinkau ba yadda baiyi ba akan suyi masahalaha da alhaji kabiru abin yagagara yaune ranar zuwa kotu duk wani wanda abin ya shafa ba wanda bai halattaba yan kallo ko kamar kasa ba wanda ke jin tausayin safuwan ko mahifinsa kusan mutane unguwar su murna suke suna cewa ai dama gaba da gabanta duk iskancin da yaron kayi ubansa baya kwabarsa.






Muhd-Abba~Gana





www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive