shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 27 October 2015

SAMRA***33-34-35-36 & 37

samra.jpg

[9:39pm, 27/10/2015] My 1:
SAMRA
33 tataso tanata wani yauki kaxo tahau ruwan cikin shi hankalin shi yabi yatashi....shikuma sadeeq bawai don komai bane yakesawa baya sonta ila sbda yasan duk halinta na bin bokaye dakuma bin maxa amma ita stil bata san yasani ba....duk da tanada aure bata bar xuwa wajen kwartayenta ba.....haka yasa yatsane ta...amma ayau bayanda ya iya dole yabiye mata don tagama dashi ....ahaka dai suka raya wannan daren ita atunaninta da mgnin da boka yabata yafara aikine....itakoba wai don komai bane takeson sa sbda ya iya xxx sosai ne.....su nafeesat manya.........

www.abbagana.pun.bz
[9:42pm, 27/10/2015] My 1:
SAMRA 34 Akwana tashi bawuya wajen ALLAH yau samra anshiga aji na biyu adaidai lkcn ne bikin anty sadeeya tatashi daidai lkcn ne kuma abban ta xai tafee course nashakara biyu ......sai dasuka tafeene takira wani mlminsu a skul dinsu yace abata fone suyi mgna ananne yake fada mata cewa yatafi course na 2 yrs haba ai nan da nan tafara kuka dakyar yasamu ya lallabeta yace xaaxa adauketa daga gda sbda bikin anty sadeeya da hafsat yakuma yin mata alkawarin kiranta kodayaushe ahaka dai suka rabu.....


www.abbagana.pun.bz
[9:45pm, 27/10/2015] My 1:
SAMRA
35 Bayan bikin su sadeeya ne aka dawo da ita mkrnta...AKWANA atashi su anty nafeesat an haifo yaro tas kamar samra komai nasu iridaya alkcn da yaron yayi 3 month tafara fita wayon duniya sai tafeeta taje takwana a gdan samarinta adaidai lkcn ne tafara rashin lfy tadau alwashin saita shafama sadeeq cutar kanjamau don dataje assibiti aka cemata tana dauke ne dacutar HIV......duk dahaka bata bar bin maxaba ....bayan wata daya dafaruwan haka ne tasamo wata tsohuwa wanda xata dunga kulan mata da da koda taje yawonta bata dawo ba....itako antynta tun asali bata bata abinci inhar tadawo gda hutu ko taje gdan tahir tacu koh kuma ta girka da kanta sbda alokcn taxama expect wajen girki ahaka dai takarike hutun ta tare da tunanin ina antyn ta takd xuwa dabata kwana a gda .....amma kuma kodayaushe suna manne da abbanta acikin waya....
XAN CGB XUWA ANJIMA IN ALLAH YAKAIMU....www.abbagana.pun.bz
[10:03pm, 27/10/2015] My 1:
SAMRA 36Ranar mondy ne su samra aka gama final exams nabarin mkrnta........Ranar samra tayi kuka akan rashin ganin abbanta haka driver ali yaxo daukanta tamayar da ita gda batare da antyn ta tasan xata dawo ba.....don ko driver ali captain nd yakirashi yace yaje yadauko ta......tana dawowa yashiga pallow ta tarad da antyn ta da wani mutum taje ta gaidashi ita atuna ninta dam uwan anty ta .......tana shiga daki tafito kuma da gudu tana boi boi wato adnan kenan dandan sadeeq wato abbanta yana jin muryanta yafito da gudu yana mata gwaranci suka rungume juna suna murna .....shiko bakon anty wato kwartonta alhji sumaila yanata kallon samra kamar wani maye dayake alokcn samra taxama wata kakkyawar yarinya idan kaganta saikayi burin ka kara kallonta........


www.abbagana.pun.bz
[10:08pm, 27/10/2015] My 1:
SAMRA 37Yajuya gun nafeesat yace wacece wacan yarinyan.....tatabe fuska tace kanwar mai gdana ne yace yaxaayi inshigeta tatabe fuska tace karkadamu xuwa gobe kadawo tana mgna tanata washr baki don alhji sumaila yanada kanjamau kuma tanason ya bata rayuwan samra sbda ta tsaneta.....Washegari misalin karfe 10 nasafe saiga alhji nan a gdan kuma aranar ne captain xai dawo alkcn ma ya shigo abja yana gab da gida amma sai yaji xuciyar shi na duka sosai.....kawai sai yakara ma motan wuta yanata gudu don yakosa yaje gda yaga bbyn shi kuma yafiso yaxo suprisly to evry 1.......suko acan har nafeesat takira samra tace taje anason mgna da ita kawai tadauko hijabi tasaka ashiga dakin da sallama yana ganinta yafara murmushi....kawai sai yafaki idon ta yasa ma kofan key amma yamanta baisama kofar waje key ba .....yana gamawa yafara matsowa kusa da ita ...itako sai matsawa baya takeyi........
www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive