shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-65

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
65

Tunda suka fara tafiya ba wanda yace uffan, sai karar kira'ar sudeis dake tashi cikin suratul rahman, kamshintane da kamshinshi suka hade da sanyin Ac suka bayarda wani kamshi mai dadi,A hankali ya lalubo hannunta ya matse cikin nashi, saida tsikar jikinshi ta tashi sbd laushinshi a bangarenta ma mamakin laushin hannunshi takeyi sai kace mace, a hankali ya fara murza 'yan yatsun hannun har cikin kanta takejin wani iri sbd murzarda yake masu a hankali ta dubeshi hankalinshi kwance yake tukinshi yana kallon titi.a haka har ya tsaya a wani bakery ya saya masu kayan ciyeciye da gasassun kaji, a haka har suka isa gida tsayawa tayi tana kallon ynda aka chanza komi na gidan tun daga falukan gidan har daki, tana shiga sallah kawai tayi taci abunda ya ajiye mata ta chanxa tufafin bacci tayi off din wuta ta kwanta sai bacci bayan ta kulle kofarta.
Ya hydar kuwa vayan ya kammala abunda zaiyi ya taba dakinta yaji a kulle bai kwankwasa mata ba ya koma dakinshi ya kwanta.juyi kawai yakeyi har bacci ya kwasheshi,(nimadai na tafi in kwanta nyt)


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive