DAN*****ALHAJI-2
DAN ALHAJI 2
muhd-Abba~Gana
bude motarsa yayi ya fito ya doshi inda take da hijab din a hannunsa cikin takun kasaita nasu na ya yan masu ji da kan su kyakyawan saurayin ya karasa inda take tsaye tana ganin ya doso inda take ta sake rudewa ganin rashin hijab a jikinta tayi kamar ta taka da gudu ya karaso ya dan duka yace ga abinki da sauri ta karba ta saka cikin gaggawa suna hada ido yaji wani abu ya tsirga masa cikin jikinsa.
take ya yardewa kansa ya sani matar da zai aura wacce ya dade yana mafarkin samu a zuciyarsa yace lalle kin amsa sunanki na mace ya nisa yace daga dukkan alamu daga makaranta kike ga kuma hadari na haduwa ga kuma ana wuyar mota ko zaki zo na rage miki hanya?
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.