shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-32

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 32muhd-Abba~Ganasuka tabbatar masa tana da ciki na wata biyu da kwana goma sannan matsalar duk sanda wani abu ya faru wanda zai fadar mata da gaba zata iya rasa tunaninta in dai ta razana suka sallameta suka bata magunguna a haka suka bar asibitin a sabule bayan sun je gida ne ta tambayita wanda yayi mata ciki bata boye musu komai ba a lokacin a lokacin habiba ta sha fada dan me ta bar ta taje buba wani saurayi?{ to iyaye mata ayi hattara akan irin wannan tabargazar kobuba saurayi ko zuwa gidansu ko a gaiyace ki party koh gidan aboki,to dai yan mata ayi hattara iyaye musa ido akan shige da fitar yayan mu yan mata a guji karbar abuna shi kona ci a wajen samari,ayi hattara mutunci daya ne idan ya zube rayuwarki ta shiga ibtila'i dan Allah mu kula Allah ya kare mana har kukan dan kan daru YANCIN KU GIDAN MAZAJEN KU.
AMEEN!!!!}gidan Alhaji muazzam ya nufa yayi sa'a ya same shi aja yo masa sallama da shi ba dadewa yana tsaye wanda ya aiki yafito yace wai waye yace kace bako ne yake son ganinsa ya ske dawowa yace an ce ka shigo wani falon alfarma aka shiga da shi yana shiga ya tabbatar alhaji ba karamin mai kudi bane amma hakan bai sa zuciyarsa ta karaya yaji tsoron fadin abin da yake tafe dashi ba suka gaisa yace na zone na sanar da kai cewa dan ka safuwan ya yiwa ya ta fade saboda haka har ciki ya shiga zirbir Alhaji ya mike yace au ta haka kuma ka bullo? kana ganin hakan zai sa na yarda ya aure ta? to tsaya na gaya maka har yanzu ina nan kan bakata ka nemi wannda ya yiwa yarka ciki tun da wuri kuna sakin yayan ku kamar awaki sai sun dauko muku abin kunya ku rasa yadda zakuyi ku ringa kame kame idan kun sami warsali sai ku lika masa kawai in so kake a taimaka maka a baka kudin dazaka zubar sa a baki ba sai kazo kana soki burutsu ba duk wannan maganganun nasu kamar da almara da yake malam nasiru yana tsaye jikinsa sai tsuma yake dan tsananin bacin zuciya tashi yayi ya dauko kudi masu yawan gaske dan a kalla za suyi dubu dari biyar ya mika wa malam nasiru ya fisge ya yayyaga su ya watsa wa Alhaji yace karya kake kace zaka siyi mutuncin yata baka da kudin da zaka girgizani."hmmm toh mata masu kwadayi a kiyayeMuhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive