shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 10 October 2015

DAN******ALHAJI-24

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 24

muhd-Abba~Ganawayarsa ya dauko ya kirawo yarinyarsa teema a lokacin suna tare da wani saurayinta gani mai kiranta ba karamin farin ciki tayi ba bayan daba ta yadda batayi ba akan ya saurareta tayi ki gashi yanzu a karin banza ya nometa cikin murmushi ya amsa wayar data ji bukatarsa cikin azama tace gani nan zan zo yace na baki minti goma tace an gama tana ajiye wayarta tace da wanann saurayinta ya tafi ya dawo wani lokacin da taga zai bata mata lokaci bata tsaya sauraransa ba ta shige mota ta watsa masa kura tayi ficewarta ya cije lebe yace wallahi sai na rama naci ubanki tsiya ki wulakanta ni akan wani da kudi na da komai ya figi tasa motar shima yayi yafiyarsa yana cizon yatsa ba irin wuyar da bai ci ba akan tima ta saurare shi ba yanzu kuma yana murna sun daidaita kuma gashi an dawo yar jiya dama badan kowa take wulakanta samarinta ba sai dan safuwan ne da kuma ta kasa gane kansa sai ta shiga kula smarinta to yanzu kuma gashi ya dawo sai kowa ya kama gabansa.dun duk cikin masu nemanta shine star tafiya take tana tsala gudu tana kuma tunanin sabuwar soyayyar da zasu shinfida a yau din ga kuma dadin dadawa murnar abinda zata samu in taje kwanan gidan dan ba karamar kyauta yawanci dollers yake bata a wanan daren sun debewa juna kewa sai kace a ranar suka fara sanin juna da safe zuciyarsa fes duk wani bakin ciki tima ta yaye masa shi ji yake kamar a ranar aka haifeshi sulaiman ya kira shi bugu daya ya dauka yace ya akayi abokina? yace komai ma anyi tima na gaishe ka"
muhd-Abba~Gana


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive