shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-59

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
59


Yau suka cika wata biyu cif kenan kmh a yau zaa sallameshi cox jikin ya warke, sun kammala parking din kayansu motocin hotel dinne suka kwashesu sai airport ,karfe 7:00am jirginsu ya daga sai Nigeria ,motocin kamfanin daddy ne yama waya sukaxo suka kwashesu direct sai gida,a gidan daddy dukkansu suka sauka amma saidai me? Tunda suka sauka hanadi taki bari su hadu da ya hydar wasan buya sukeyi abun na damunshi amma ba ynda zaiyi. Bangarenshi nada shima ya koma,munira da ya jafar kuwa gidansu suka wuce har kwana uku daddy baice komai ba sai a kwana na hudu ne sannan yace dukkansu su sameshi a falonshi zaiyi mgn dasu
( xan cigaba an jima)www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive