shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 22 October 2015

NA AURI AMARE BIYU A RANA DAYA, YAYA YA KAMATA NAYI WAJEN TAREWA ???

clean.jpg

NA AURI AMARE BIYU A RANA DAYA, YAYA YA
KAMATA NAYI WAJEN TAREWA ???
Tambaya : Assalamu alaikum.
Malam mutum ne ya auri mata biyu (sangaya)
rana guda, to dakin wacce zai fara shiga ???
Nagode Allah ya karawa malam imani.
(Daga Isma'il Mukhtar).
AMSA:
=====
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAIJIN QAI.
To dan uwa wasu daga cikin malamai sun
karhanta auren mata biyu a yini daya, saboda
hakan zai kawo matsala wajan bawa matan
hakkinsu na kwana, saboda duk wacce aka fara
da ita, to dayar zata cutu, saidai idan hakan
tafaru, to zai fara ne da wacce ta fara shigowa
gidan, idan kuma sun shigo tare ne sai yayi musu
kuria.
Domin neman Karin bayani sai aduba: Al-kafy Na
Ibnu Khudaamah shafi na : 981.
Allah shine mafi sani.
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive