shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-56

kallo-daya.jpg

KALLLO DAYA
56

Yauma kamar kullum sunxo dubashi,sanye take da doguwar riga back mai stones red ta yane kanta da red kashka,hakama tklminta da jaka duka red ne ba makeup a fuskarta powder kawai ta mulka sai lipglose kasancewarta ba maabociyar kwalliya bace amma duk da haka she luks sai kamshine ke tashi a jikinta,kasa dauke idanuwanshi yayi a kanta ta masifar burgeshi a haka suka bude mashi abincin da sukaxo mashi dashi,ferfesu ne hanadi ta xuba mashi,kawai ya shagwabe mata dole saita bashi a bki kamar karamin yaro kunya ta kamata kasancewar su daddy nanan.murmushi kawai daddy yayi suka fita.ya rage daga su jafar saisu.kunya ta kamata ganin ynda ya shige mata ba ynda xatayi batason daga mashi hnkli ,a hnkli ta fara bashi har wani lunshe idanuwa yakeyi yana tande harshe,sai gashi ya cinye tas.a haka aka cigaba da jinyar kullum da abunda zai mata duk yayita bata kunya gabansu daddy


www.Abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive