shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 27 October 2015

SAMRA***26-27-28-29 & 30

samra.jpg

[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana: SAMRA26

Yakalleta yace matsamin inwuce....tace haba sadeeq bamu gaisa ba fa....tawani narke yace to sannu tace kadai ji abunda ddy yace koh nasan kayi farin ciki kamar yanda nima nayi farinciki..ya kalleta yace sannu toh.........Ranar saturday aka daura aure tsakanin tahir da bilkisu.....aure wanda ya tara dumbin jamaa....hmmm bayan daurin aure ne alhaji da hjya suka kira sadeeq da tahir akan mgnar samra wai sunaso anemi malami yaduba samra kafin su tafi ....sadeeq yayi murna sosai yayi ma iyayen shi godeeya tare da tashi .....ahaka suka tsayar da akira mallamin washegarin rannar daurin aure........
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana SAMRA27

Bayan mallam yaxauna yabude taro da addua yace yana bukatar ruwan xam xam da dabino......aka kawo mishi yace ina samra take ta makalle ma abban ta....tace abba yace bby tashi kije....tana xuwa yakama kanta yafara tofa mata addu'oi tafara sandarewa tana ihu yadauki yani garin mgni ya shaka mata a hanci ya saka wani uban kara tana neman hanyar guduwa yadauko lobari ya kama kafarta dashi.....yace baxakayi mgna ba.....yafara ihu shiko malamin yadunga watsa mata ruwan xamxam dayayi krtu aciki.....yasoma xanyi xanyi yace toh kai waye yace dafarko dai aikoni akayi domin inshiga tsakanin ta da mahaifanta......nan dai yakwashe komai yafada mata ayayin da taheer ke kwashewa a i pad dinshi shiko sadeeq yama kasa wani kwakwaran motsi........
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana SAMRA 28

Bayan sun fitane tatashi tafada jikin abban ta .....kowa ya tausaya mata domin hjya harda hawaye saida tayi amma banda nafeesat da haushin samra takeji tunda taxo ....har ALLAH yakara tayi mata axuciyar ta......Bayan sati 2 dafaruwan haka ne alkcn kowa yatafee taji sauki sosai amma tana ta missin din fatee.....Alkcn ne ddy yasamar mata mkrnta amma na kwana yayi haka ne domin akwai wani aikin daxaa tura su na shekara 2 kuma baxaiso yabar bby ahannun nafeesat ba domin yasan xata musguna mata ne
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana: SAMRA 29

Haka dai yaje yayi mata registration dinta a boardin skul....ho ho ho ranar da xai kaita tunda safe take ta kuka.....haka yakaita mkrnta daxai tafee kuwa xuwa tayi ta rungumeshi tana kuka shiko ranshi kamar sai fita kadan ne yarage yayi kuka shima amma ya dake yanata bata hkri tare da alkawarin xai dunga xuwa yana dubata kowani ranar visitin......haka kuwa akayi duk ranar visitin sai yaxo idan yatashi tafeeya kuwa sai tayi ta kuka shiko sai dai yayita lallashi......cikin ikon ALLAH kuwa tagama first term a ss1.....ranar da sukayi hutu kuwa driver ya turo yaxo yadauketa don sati daya kenan da daurin auren shi da nafeesat kenan har takai karanshi wajen alhji wai tunda sukayi aure bai taba kula taba ....shine alhji yace a daren yanaso yabata hakkinta dakuma karyakuma fita sai bayan sati 2....shiyasa baije yadauko taba ya aika driver.....domin fushi yakeyi tun ranar daya kusance ta yaga cewa bata xo da budulcin ta ba ........amma yaukam sai murna yake don bby xata dawo........
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana SAMRA 30


Samra nadawowa tafita daga mota tana gudu tana abba abba haba aishima da gudu yafito ai sai tarungumeshi yadago da ita yace bby kin girma fa.....tace abba nihar yanxun yarinya ce ahaka ne suka shiga cikin pallow tawuce daki........BARA MULAKE MUGA MUMMYN SAMRA.........
Bayan sun gane cewa tana da ciki wato mutanen dasuka dauketa suka soma bata kulawa ta mussamman ahaka dai harta haifo yaranta twince duka maxa sukaci sunan arif da afrab.......bayan haka ne suma mutanen dasuka tsinceta suka samo mallami yamata rukiya suma aljanun daaka turo mata suka fita.....amma tamanta duk abunda yafaru da ita abaya....ahaka tacigaba daxama dasu hat ila ga yau kuma tana samun kakkayar kulawa......
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive