shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 22 October 2015

SIYAMA***5

siyama.jpg

5siyama

An saka ranar bikin naseem da siyama wata biyu kullum hankalin siyama kara tashi yake sbd kullum ranaku kara kusantowa sukeyi. Suna zaune itada sakeena tace sakeena yaza'ayi zaman mu yayi dai-dai da ya naseem mutumin da bantaba jin sonsa ko na sakan daya ba araina sakeena tace ai hakuri zakiyi ke zaki janyo hankalinshi ke mace ce siyama kin cika mace sosai kinada duk abunda namiji zai bukata awurin mace ke zaki jawo hankalinsa da baiwar da ALLAH yayi miki tace naji duk wannan to ai bana sonsa tace ke zaki koya wa kanki yadda zaki soshi ya naseem yanada kyau dinda duk wata mace zata so yazana mallakinta don haka hakuri zakiyi. Asatin saurayin sakeena wato abid yakawo kudin aurenta appah yace kawai idan ya shirya yafito nanda wata biyu ahada dana su siyama dayake abid dan gidan masu haline yace ashiryesuke. Yau biki saura sati biyu anfara gyaren amare mai gyaren jiki aka dauko musu daga sokoto tana gyarasu Ammi ta hana su fita ko'ina kullum suna gida sunyi fresh sun kara kyau sosai . yau biki saura kwana uku yau za'afara biki yau za'ayi kamun amare sun sha kyau sosai fadan irin fadan kyan da sukayi ma bata lokaci ne angwaye ma sunje bikin ya kayatar sosai washegari akayi dinner ranar ma anyi barin naira sosai kamar akasa ake tono kudin yau ranar asabar ayaune kuma aka daura auren NASEEM AHAMAD ALIYU da SIYAMA ABDULMALEEK ALIYU sannan kuma aka daura auren ABID IBRAHIM da SAKEENA AHMAD ku biyoni donjin yadda rayuwar aurensu zata kasance..........

www.Abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive