shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 3 October 2015

KALLO***DAYA-52

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
52


Saida hydar ya kusa sati uku baya motsi kwance yake kamar matacce,a haka suke masa allurai kuma a ciki suke ciyarda shi,yau Saturday dukkansu suna dakin,jafar,daddy,munira,mummy, da kuma hanadi.Ahankali ya fara motsa kafafuwanshi daga bisani ya bude idanuwanshi dasuka kankance sukayi jajir,motsinshi ne ya ankarar dasu murna ta cikasu da gudu sukayi wurinshi,cikin kuka ya fara mgn da kyar"hanadi plss 4give mi,can't live without u,my lyf ix nthn without urs,ki yafeni hanadiii ina son......ki kanwata!!..tari ne ya kwace mashi dagabisani ya fara aman jini.. Kuka sukeyi sosai dukkansu har daddy wani irin numfashi yajaa kana ya sume.da gudu daddy da jafar suka fita kiran likitoci aka dukufa domin ceto rayuwarshi()




www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive