shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-74

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
74Jikinta ya matukar sanyi cox ta tuna munira ta taba bata labarin yarinyarda ya hydar keso har taji wani kishi ya kamata ashe dama itace yakeso?itace aljanarshi ta boye?idanuwa ta zura mashi tana kallon ynda yake kuka yana rokonta,duk ajinshi,miskilanci,zafi,ilimi,kyau nd dukiya.a hankali tausayinshi ya ratsata dama kuma gashi tana sonshi kawai dai tayimai ne Don ya gane kuranshi,a hankali ta kwantarda kanshi a kafadarta tana jijjigashi kamar yaro,shiru yayi yana sauke ajiyar xuciya ganin ynda ta sauko,a hankali ta furta da wata sassanyar Murya ya aliyu na yafe maka haba ai baisan tym dindah ya dagata sama bh yana juyawa yana dariya.dariya kawai tayi a haka da taga bashida niyan tash gudu daki gurin sallahwww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive