shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-70 71& 72

kallo-daya.jpg

[6:55AM, 10/7/2015] ‪+234 903 901 6969‬: KALLO DAYA
70cikin dare suka sauka amma bata gane ko karfe nawa bane sbd baccinda tayi, kyaun garin da tsaruwarshi ya burgers sosai,jirgi na sauka ya fara tayarda ita a hnkli tashi sarkin bcci tashi mun iso yace mata tym dindah jirgi ya sauka wani frnd dinshi ne yaxo ya daukesu ya rika hannunta suka Shiga motar ,wani tsarerren gida ne suka sauka mai dankaren kyau da tsaruwa, ko ina fitulu ne,dan karami amma mai shegen kyau dakin bacci dayane sai manyan faluna biyu sai toilet da kitchen
gidan ya tsaru sosai , wanka ko wannensu yayi kana sukaxo kwanciya ta rasa ynda zatayi su kwana kan gado daya sai gani kawai tayi yayi kwanciyarshi a kasa yaja blanket ya rufe jikinshi,sai kawai ta chanxa tufafi tasa turaruka ta kwanta kan gadon sai bacci kasancewar sunci abincinda ya siyo masu.


www.abbagana.pun.bz
[6:55AM, 10/7/2015] ‪+234 903 901 6969‬: KALLO DAYA
71Cikin dare ta farka taji wani dumi2 ya ratsata duk sanyinda akeyi,a hankali ta farka duka ba shiri ta zaro idanuwanta kasancewar ganin da tayi tana kwance akan faffadan kirjinshi duk ya kanannadeta cikin jikinshi tsikar jikinta ta tashi ganin cewa ba riga a jikinshi,a hankali takai idanuwanta kan kwantaccen bakin gashinda ya kwanta lub a kirjinshi batasan tym dindah takai hannunta ta taba ba wani yarr taji da sauri ta dauke hannunta ta tsurama kyakkyawar fuskarshi idanu sai taga ai yamafi kyau idan yana bacci,yunkurawa tayi xata tashi saiji tayi ya riketa gam ya kara matseta tareda cewa kwanta ba inda xakije,ashe dama tun tashintah idanuwanshi biyu,duk yana kallonta,ba ynda xatayi kwantawa kawai tayi yaja masu blanket ya rufesu.


KALLO DAYA
72da safe koda ta tashi bata ganshi ba sai dan note dinda ya ajiye mata cewa ya fita akwai komi a kitchen wanka tayi ta tsantsara kwalliya cikin English wears top red da pencil jeans black batasa dan Kwali ba hula kawai ta dora aka tayi kyau sosai sai kamshi ke tashi a jikinta.zama tayi taci brkfst ta kwanta kan 3seater tana kallon zee channel kasancewar bata sallah.Sallama yayi ya shigo tsayawa kawai yayi yana kallonta sbd tamai kyau sosai bccinta takeyi hnkli kwance,wanka ya shiga yayi yasa farar jallabiya ya fesa turaruka ya fito still bcci takeyi har hularta ta zame lallausan gashin kanta ya fito wani juyi da tayi saida saman rigarta ya jaye har yana hango kirjinta kasancewar rigar mai breastcup ce,a hankali yayi ajiyar xuciya ya taka har inda take chak ya dauketa ya shimfidar a kasa kan kafet shima ya zauna ya dorata kan jikinshi dan bakinta ya tsurama idanuwa baisan tym dindah ya dora harshensa kan lips dinta ba a hankali ya fara zagayawa dashi har ya isa cikin bakinta hanadi kuwa mafarkine takeyi wai tanashan favourite sweet dinta ( wannan bcci haka),shi kuwa wani irin dadi yakeji ynda yaga tana masa,a hankali ya tura hannunshi cikin rigarta ya fara wasa da kirjinta,jin abun bana karewa bane yasa ta farka da sauri ganinta kwance kan kirjin ya hydar kuma ga abunda yake faruwa yasata ta kwala wata kara.www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive