shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-80

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
80Yau da dare kam kasa hakuri yayi saida ya neme hakkinshi da kukanta da komai bai saurara mata bah saida yaji ya gamsu.
Wata irin rayuwa sukeyi mai cikeda soda kaunar junansu yana riritata ita kuma sai shagwaba take masa kala kala,yau watansu biyarda shiryawa ta tashi da zazzabi sai amai takeyi duk ya rikice,a haka ya kira Dr ya dubata ya mata gwaji result na fitowa tana daukeda ciki na wata biyu,wayyo xo kaga murna gurin y hydar daukarta yayi ya rinka rawa da ita sai murna yakeyi ita kuma sai daria take masa,a haka ya rinka bugawa naija yana sanarda 'yan uwa,su daddy ma sunyi murna dakyar mummy ta yarda ta barsu sai cikin yakai watan haihuwa sannan su dawo don ita cewa tayi ya mayar mata da diyarta.gift ya kawo mata na mota mai kyau da tsada a matsayin bday gift dintah kasancewar yau ta cika shekara22 a duniya chif,sunci sunsha sun shakata sun yanka cake kuma sunyi pics da yawa,hanadi ta kara kyau cikinta ya girma kasancewar ya shiga watan haihuwa kuma a gb ne xasu koma naija bayan shekara 5 da sukayi basujebah kasancewar ya hydar ya kammala course dindah yaje,sunyi sayayya sosai kayan jarirai kuma kamar hauka a haka suka daga sai nija.www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive