shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-9

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 9

muhd-Abba~Gana
yace toh a gaskiya bana son ta fara zance yanzu saboda yana so tayi karatu mai zurfi kunga ba'a hada taura biyu a baki" safuwan ya marairaice yace dan Allah baba anyi mana afuwa mu ringa ganinta ko da sau daya ne a sati sulainman ko duk haushin safuwan ya kama shi ganin yadda yake ta zuba magiya.malam nasiru ya nisa yace ba wai na bazan baka auranta bane a'a zancen ne dai bana so yanxu ni din nan dakake gani ba yadda za'ayi nayi wa yata auran da bata so shi dai magiyar yake ta yawa malam nasiru sulainman kamar ya rufe shi da duka sukayi sallama akan nan da kwana biyu su dawo zai yi shawara ya gani haka suka tafi basu ganta ba zuciyar safuwan kamar zata buga shi ko sulainman kuka ne kawai yakeyi dan takaichi suna shiga mota ya hau masifa wallahi ka bani mamaki har ka tsaya wani talaka talak ya ringa wulakan taka.

muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive