shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 28 October 2015

SAMRA 46-47-48-49 & 50

samra.jpg

[10/28, 8:47 PM] Abba~Gana: [10/28, 8:44 PM] Abba~Gana:
SAMRA 46Kowa sai kallon juna sukeyi can sadeeq yatashi dagudu yaje yadago bby.....kowa ma yataso dakyar aka samu damar ceto rayuwansu ......sai da duk suka farfado tukun mummy takalli samra tace samra ina kika shiga itama kusan haka samra ta tambayi mummy can suka fashe da kuka dukan su adaidai wannan lkcn ne wani abokin kanni alhji yashigo yana cewa lfy kowa yadago yakalleshi haba dandannan samra da mummy suka hada baki suka ce ddy....kowa sai kallon su yake da mamaki.....kunsan waye wannan mutumin..........



www.abbagana.pun.bz
[10/28, 8:46 PM] Abba~Gana:
SAMRA
47Daddyn samra ne yashigo kuma shine suka gani kawai xubewa yayi akasa yama kasa mgna itakuma samra xama tayi akan cinyar abban ta .......kawai tafashe da kuka ananne alhji ya yi gyaran murya kowa yadago yakalleshi yabude gurin da adua......sannan kowa yafara fadan albarkacin bakinshi bayan kowa yagama fadin abinda yafaru abaya.....Daddyn samra yayi masu alhji da kanni shi godeeya yasanar musu cewa kande daga baya taxo tahaukace kuma tafadee duk abunda yafaru .....sannan yace waye wancan samra tago taga da abbanta yake mgna .....alhji ne yace shine dana na farko kuma shine yarike samra tuntana karama harta girma.......



www.abbagana.pun.bz
[10/28, 8:46 PM] Abba~Gana
SAMRA 48

Daddyn samra yace toh shidai yagode sosai yace kuma yabarwa alhji samra hartayi aure sai dai inta samu hutu ta iya xuwa tagaida su ananne yan biyun mummy suka je suka rungume samra da daddyn su ......bayan haka akayi kulle taro da addua .....bayan ankai amarya dakinta ne daddyn samra yakira alhji da sadeeq gafe yace yabawa sadeeq auren yar sa har abada kuma xaiso ahada auren nasu da na fatee kanwar sadeeq ......ananne alhji yayima daddyn samra godeeya ......




www.abbagana.pun.bz
[10/28, 8:51 PM] Abba~Gana
SAMRA 49
Washegari daddy yadauki mummy da yan biyu suka koma gda ......suma su sadeeq aka koma gun aiki yanats murna shima alhji yasanar da hjya tanata murnar wannan hadin....amma sunki su sanar da samra sbda sunsan baxata ji dadi ba....har ita fatee baa sanar mata ba don sun san xata iya fada mata.....Bayan wata daya da sati biyu aka fara shirye shiryen biki itadai samra tanatama fatee darya wai xatayi aure .....amma abunda ke bata mmk shine duk abunda akama fatee itama sai anmata .......


www.abbagana.pun.bz




:
SAMRA 50Amma duk da haka bata kawo komai aranta ba....amma xuwa lkcn fatee tasani ....aranar daurin aure ne bayan mummyn samra ta iso rakirata daki tafada mata duk abunda ke faruwa ananne tasaki kuka kamar ranta xai fito......bayan andaura auren fatee da muktar sannan aka daura na samra da sadeeq......annane maroka suka fara ihu suna andaura auren fateema da muktar sannan na samra da......bata bari ankarisa ba tatoshe kunnenta domin har lkcn bata san waxata aura ba kuma batason tasani........bayan taga gdan yadanyi sarari ne tadauki takalminta tatafee sbon gdan da abban ta yagina kusa da gda.....tahir ne yafara hango ta yace gafa amarya nan xuwa haba dan danan yaje yatarota tasakin mai kuka...........



www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive