DAN******ALHAJI-11
DAN ALHAJI 11
muhd-Abba~Gana
amma duk da haka tunda naga wannan yaron yanace kuma daga dukkan alamu mutumin kirkine ki sanar da umminki in kina son sa sai ya ringa zuwa dan kin isa
zancen amma akula sosai tashi kije safuwan kuwa ya matsu kwana biyu tayi kamar ya jawo kwanakin gani yake sunyi masa nisa haka itama duk da taba soyyaya ba son sa yake mata ziyara lalle yayi sa'a ba irin tsiyar da kawayenta su halima abdullahi basa yi mata akan wulakanta samari da take yi dan kusan duk kwanan duniya indai zata fita sai samari sun biyota taki kula su wasu suyi ta yiwa kawayenta zarya akan suyi musu kanfen a wajenta sulainman abokin safuwan ne tun suna yaranta shima ubansa (kusane) mai kudi ne su a rayuwarsu ta duniya basu san babu ba kudi ne gasu nan kamar banza ba wanda a cikinsu bashi da kamfanin kansa
muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.