shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-4

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 4

muhd-Abba~Gana


ta tsallaka kwata ba tare da ta tanka masa ba ta shige gida.ya girgiza kai ya ja motarsa yayi gaba.tayi sallama ta shiga gida ta tarrar da umminta tsaye tana kalllon hanyar kofar gida ta amsa sallamarta tace yanzu nake zancen ki ganin hadarin nan ya taso tace wallahi yau wahalar mota ake ina tsaye a titi tasowar guguwar nan ban sami mota ba
yanzu wani bawan Allah ne ya dame nina zo ya rage min hanya kafin ruwan ya sauko da har naki ganin ban samu bana hakura na shiga ya rage min ( hmmm kaji yaran kirki ba kamar maryam ba uwar son dadi) habiba ta bude baki tace kin shiga mota wani ya rage miki hanya? duk nasihar da nake miki ta tashi a banza shine kika gaya min wani ya rage miki hanya to ba yau kika fara ba ta sassauta murya tace"wallahi ban taba shiga motar wani ba yauma ganin hadari ne in Allah ya yarda bazan sake ba dan Allah kiyi hakuri"muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive