shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-10

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 10muhd-Abba~Gana
kana wani lallamin sa si kace yar gwal ce nasan ko yar shugaban kasa kake so za'a aura maka ba tare da wani dokoki ba amma ka tsaya wani banza yana hura hanci shi ga mai ya yace ai kasan an ce mai abu sarki shikenan sai kayi ta zuwa ana wulakan ta ka ni ai dan rakiya ne bangare malam nasir ko malam nasir yana shiga gida ya kira ta ya tambayeta tasan wanda yaxo gurinta? da sauri tace bansan shi ba yace baki san shi ba yaxo gurin ki kasan magana tayi yace to koma mene ne ki natsu kisan abinda kike kar ina tufkar dama ta hagu na warwaeewa kinsan ra ayina ina san kici gaba da karatu kenake yiwa gata wataran zaki gani dan yanzu karatun mace yana da mahimmanci sosai ba sai ta dogara da mijina ba sabo da haka ki fitar da duk wani sauraron samari ki tsaya kiyi karatun ki.
muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive