shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 22 October 2015

SIYAMA**2

siyama.jpg

2siyama

Tana cikin kallonta mai aikinsu dije tazo tace appah yana kiranta tasa pause ta tashi taje tana zuwa tayi sallama sannan ta gaishe shi ya amsa sannan yace siyama kinsan dan uwana Ahmad ya rasu kuma ya bar yaransa guda biyu da naseem da sakeena don haka zasu dawo nan da zama inaso ki dauke su a matsayin yan uwanki uwa daya uba daya tace to appah insha allahu zanyi yadda kace yace ALLAH yayi miki albarka tace ameen ta tashi tadawo pallor tazauna tana tunanin yadda zamansu zaiyi da ya naseem sbd tasan basa shiri dashi sbd shi sojane baya wasa don haka kwata-kwata basa shiri dashi amma suna shiri da sakeena sbd sakeena ita kawarta ce sosai tana zaune tana tunani takasa cigaba da kallonta tasan zamansu bazai taba dadi da ya naseem ba haka ta wuni tana tunani.washegari saiga su sakeena tayi murna sosai sbd daman idan bada Ammi zatayi hira batada abokin hira don haka tayi farinciki sosai amma ya naseem ko gaishe shi tayi da kyar yake amsawa don haka watarana ma bata gaishe shi.shi yarasa meyasa baya son yarinyar nan amma kullum ya ganta sai gabanshi ya fadi yarasa dalili gashi yarinyar yarasa wani irin kyau ne da ita .............

www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive