shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-68 & 69

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
68Zaune take sanye da atampha lemon green,sai kamshi takeyi kofar aka bude aka shigo tashi tayi zata gudu tsawa ya daka mata kana yace matsoraciya ba abunda zan maki fita ma zanyi sanye yake da uniform din sojoji sai yau ta taba ganinshi da kaki yayi kyau sosai imfact bata taba ganin sojanda kaki sukama kyau ba irinshi, mgnrda yakeyi ce ta katse mata tunani ki shirya kayanki gb xamu wuce Ukraine sbd wani course da zanjeyi na shekara biyar, cikin sauri ta dubeshi gira ya daga mata sannan yace ko akwai mgn ne girgixa kai kawai tayi tace aa sallama yayi mata ya fita ajiyar xuciya kawai tayi ba yabo ba fallasa taji mgnr tashi tayi ta shiga hada kayanta cikin jaka daya kasancewar yacemata kada ta dauki abubuwa da yawawww.abbagana.pun.bzKALLO DAYA
69lwashegari tunda safe suka shirya,munira da jafar ne xasu kaisu airport sbd tun jiya sunyi bankwana da 'yan uwa da abokanan arziki,koda suka isa saura minti biyar jirginsu ya tashi a gurguje sukayi sallama dasu munira tana daga masu hannu, a haka yarike mata hannu har jirginsu suka shiga,kujerar dake kusa suka zauna ya mannata a kirjinshi ta soma kokarin kwacewa amma ba fuska sbd fuskarnan a daure take tamau dole ta nutsu, a haka har bcci ya dauketa fuskarta ya tsurama idanuwa yanda take bacci hankali kwance a fili ya furta sleeping beauty yanamaijin wata irin matsananciyar soyayyarta dake huda ko wane lungu da sako na jikinshi.www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive