shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 2 October 2015

KALLO***DAYA-48

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
48

Daddy yayi shiru bai neme hydar ba sbd shi kadai yasan abunda xaiyi a bangaren hydar kuwa duk ya rame ya takura sbd yafison daddy ya masa mgn don ya tsawwala da shirun daddy ko office ya daina xuwa ga mummy ma bata sakar masa fuska koya gaidata ba yabo ba fallasa take karbawa duk ya rame a bangare daya kuma ga wata irin soyayya da yakema 'yar kyakkyawar aljanar yarinyarshi kullum cikin kuka yake tareda addu'ar Allah ya hadashi da ita har ya aureta koda kuwa shine abu na karshe da zaiyi a rayuwarshi.ya jafar ne ke tausarshi tareda bashi hakuri akan ya kwantarda hankalinshi su mikawa Allh komai tareda jiran tsammanin kiran daddy.


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive