shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 4 June 2016

YAN MATA KUJI TSORON ALLAH

clean-flower.jpg

'Yan Mata kuji tsoron Allah.


DAGA ZAUREN

HANYAN***TSIRA


Salam, malam dan Allah meye shawara ga mace
da bata san namiji ba ta rika tura yatsar ta a
farjinta dan ta rage sha,awa ?

AMSA
***

ﻟﺒﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ .


Shawara agareta shine:
TAJI TSORON ALLAH TA DAINA AIKATA WANNAN
MUMMUNAN FASADIN DOMIN KUWA ZATA MUTU
TA ISKE DUKKAN ABINDA TA AIKATA.
Sannan tarage buri tayi aure. indai tana da
manemi mai addini, koda mai mata uku ne gara ta
amince masa ya turo manyansa ayi maganar aure,
agaggauta kaita dakin mijinta.
Irin wannan abin shima FASADI NE kuma wani
nau'ine na zina.
Munsha kawo hadisai ingantattu wadanda sukayi
magana akan wannan mumunar dabi'a wacce ta
watsu atsakanin maza da mata.
MANZON ALLAH (S.A.W) YA LISSAFA MASU YIN
IRIN WANNAN DABI'A DAGA CIKIN MUTUM BAKWAI
WADANDA ZASU HADU DA FUSHIN ALLAH, KUMA
ALLAH BAZAI DUBESU DA RAHAMA ARANAR
ALQIYAMA BA.
Duk matar da takeyin irin wannan mumunar
dabi'ar zata iya haduwa da manyan illoli kamar
haka:
{1}. ASARAR BUDURCINTA DA MATUNCINTA. Duk
namijin daya aureta kuma yajita a haka, to tabbas
zai gane cewar ita daman 'yar iska ce, kuma ba
budurwa bace.
{2}. CHUTAR KWAKWALWA:
zata hadu da muguwar mantuwa da shakku acikin
harkokin ibada.
{3}. CHIWON BAYA MAI WUYAR MAGANI
{4}. BARKEWAR JINI DA KUMA RIKICIN JININ
AL'ADA.
YA ALLAH KA SHIRYI DUK MASU AIKATA IRIN
WANNAN MUMUNAR DABI'AR MAZA DA MATA.
WALLAHU A'ALAM.


www.hanyantsira.mywapblog.com


whatsapp
09039016969
07038774163


Domin samun shafinmu a Facebook sekushiga nan kuyi like: HANYAN TSIRA
Share:

8 comments:

  1. Ummu Amaturrahaman4 June 2016 at 07:47

    Ya Allah Ka Shiryar Da Mu Ga Hanya Madaidaiciya Hanyar Wadanda Ka Yi wa Ni'ima, Ba Wadanda Aka Yi Wa Fushi Ba, Kuma Ba 6atattu Ba.

    ReplyDelete
  2. Amen amatu

    ReplyDelete
  3. Ya Rabbana, Ihdina assiradal mustaqeem, siradallazeena an'amta alaihim, ngairil maghdhubi alaihim waladdha-llina.
    Aameen

    ReplyDelete
  4. ya allah kasa mufi karfin zuciyarmu bata fi karfin muba

    ReplyDelete

  5. Allah tsaremu ameen

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).