
KYAUTATA ZAMANTAKEWAR AURE BA TARE DA ZUWA WAJEN BOKA KO DAN DUBA BA.
Ki
sani ya `yar uwata, akwai hanyoyi da dama da mace za ta bi, domin ta kyautata
zamantakewarta ba tare da zuwa wajen boka ko dan duba ba. Ki sani yake `yar
uwa, idan ki ka gyara zamantakewarki zaki samu rabon...