shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 20 February 2019

SHIN KO KUN SAN LADAN DA MACE KE SAMU A GIDAN MIJINTA? - SIFFOFIN UWA TAGARI 11

SHIN KO KUN SAN LADAN DA MACE KE SAMU A GIDAN MIJINTA? - SIFFOFIN UWA TAGARI 11

Albishirinku matan aure. Zaman gidan miji da kuke yi da yi wa mazajenku hidima, Allah ya tanada muku lada mai yawa. Ga kadan daga cikin irin garabasa dake tattare da aure ga mata.
*Daga lokacin da kikayi aure idan ki ka yi sallah, Allah zai baki lada dubu
*Idan kika kalli fuskar mijinki kika yi farinciki Allah zai baki ladan zikiri dubu
*Idan kika bashi ruwa ya sha Allah zai baki ladan azumin shekara daya
*Idan kika dafa masa abinci mai dadi duk girki daya Allah zai baki ladan hajji da umrah.
*Idan kin samu ciki kullum za'a rubuta miki ladan azumi shi kuma mijin a rubuta masa ladan kiyamul laili, har ki haihu
*Idan kika fara nakuda duk numfashi daya Allah zai baki lada kaman kin yanta bawa daya.
*Kina haihuwa Allah zai gafarta miki zunubanki, kin koma kamar lokacin da a ka haifeki ma'ana duk zununbanki Allah ya gafarta miki
Ya Allah ka bawa mataye ikon yin biyayya ga mazajensu domin samun gwagwgwaban lada.
Share:

1 comment:

  1. 21Excellent goods from you, man. I have keep in mind your stuff prior to and you are just extremely fantastic.

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).