shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 19 January 2017

Ashe kishiyatace 11-19


[1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *💖Abba gana💖* *11* Jin anturo qofa yasa yayi saurin saketa itama tana kokarin kwace hanunta saketan dayayi yasa ta fadi akasa gaban husna... "wayyoh sannu garin ya hk" acewar husna dasauri shatu ta miqe sadeeq kuwa juyawa yayi ya waske kamar be ga abinda ya faru ba...cikin sauri shatu ta bar dakin.. Gurinsa husna ta nufa tare da karban towel din tana goge masa jikinsa... "Nayi kewarka sosai kwana biyu" "bayan baki damu dani ba tinda na tafi ba ki kira ba" turo bakovtayi saboda batada na cewa dan hk ta soma kokarin juyawa da sauri sadeeq ya jawota ya rungumeta jikinsa yana shaqar kamshin turarenta ...in low voice ya soma fadin "Nima nayi kewarki sosai" Murmushi sukawa junansu ya sunku ceta zuwa kan gado....saqoni ya fara aika mata dasu kan kace me itama tafara maida martani... Sundauki lokuta ahaka ganin yana qoqarin wuce gona da iri yasa husna ta soma kokarin kuka tana turesa "meya faru husna?" "Nafadama banaso😭..banaso ko" "haba husna bakisan kina cutar dani ba kuma zaki hadu da fushin ubangiji kika cigaba da hk" "nidai nace banaso" tafada tare da juya masa baya ...murmushi yayi tare da fadin "toh fadamin meyasa bakyaso?ba kyaso mu haifi yaranmu ne?" a harzuqe ta soma magana "Cabdijan banaso" Zaro ido yayi cike da mamaki yana kallonta... "bakyaso fa kikace?" gyada masa kai tayi alamun eh... "toh fadamin meyasa" "saboda bazan iya wahala da yara ba..kuma ni bazan bata lokacina akansu ba...banason kukansu..kaiii ni banshirya haihuwan ba" sadeeq da tunda ta fara magana ya sake baki yana kallonta cike da mamaki.... ita kuwa tana kaiwanan ta zari rigarta a bakin qofa ta tsaya tasa kafin fice shiko binta kawai yake da ido..... *washe gari* Tinda sassage shatu ta tashi ta gyara palo tayi moping din ko inna har kitchen ta share tsakar gidan... ko inna yayi tsaf turaren wuta da husna ta nuna mata sawa tasa ko inna ya dau kamshi.... kitchen ta shiga dan taga me ta iya dafawa...indomie ta hango murmushi tayi ta dauko ta soma dafawa ta dafa kwai hk taje ta jera musu a palo ta koma daki tayi kwanciyarta... Sadeeq na fitowa ya ga ko inna tsaf se kamshine yake tashi murmushi yayi yasan aikin shatu ne...amma a cewarsa ba abinda ze yi da yar kauye karma ta raina sa...hanyar dakin husna ya nufa ganin tana barci yasa ya juyo abinsa.... Foodflask na abinci ya gani yana zuwa yaga indomie ce murmushi yayi zauna rabon dayashi abinci agida da safe tin lkcin da ake aiko musu da brk... yaci indomie din sosai kafin ya tashi har yayi hanyar dakin shatu se ya juya ya fice abinsa... Akwana a tashi ba wuya yau watan shatu daya acikin gidan amma haduwarta da sadeeq befi a qirga ba dan ya fita daga harkarta ...gashi suna zaman lafiya da husna basa wani fada ta koyamata abubuwa irinsu kwalliya dan ita husna ta lura da sadeeq bawani damuwa yayi da shatu ba shiyasa harta samu karfin gwiwar koya mata kwalliya... _Tuesday_ "shatu! shatu!!" "na am anty gani" "Zokije kiyi cefane yanma na qarayi" amsawa tayi da toh husna tabata kudi taje ta siyo abubuwan da za ayi abinci dashi... daukar hijab dinta tayi ta fice...tafe take taji horn din mota abayanta tsayawa tayi dan ganin waye wannan.... 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *💖Abba gana💖* *12* Tana juyawa taga wata budurwa ta fitoh daga motar fuskarta dauke da murmushi "sannu baiwar Allah..sunana Aisha anma zakiyi iya cemin *esha* gidanmu ne wancan me blue gate din... murmushi shatu tayi "Laaa ai sunan mu daya... sunana Aisha nima anma anna cemin *shatu* kuma gidanmu ne agaban kusa da gidanku" "laaa kinga sunanmu daya ga kuma gidanmu a kusa..." murmushi dikkabsu sukayi esha ta qara da "inna zakije ne hay mota muje na kaiki" Nn ta fadawa esha inda zataje suka hau mota suna hira abinsu... *Washe gari* "Anty nagama aikina dan Allah innaso inje gidansu kawata indawo" murmushi husna tayi "ohhh su shatu yaushe aka fara kawaye bansani ba? hm ban hanaki fita ba adawo lfy amma karki dade sbd abincin dare" . Amsawa tayi da toh tashiga daki tasa wasu english wears dinta da husna ta siyamata riga da skrt ta yafa gylenta ta fitoh "Anty na tafi" "toh adawo lfy" Fita shatu tayi.n tana fita daidai nan sadeeq ya danno kan motar sa hango wata yayi ta fitoh daga gidan kwata kwata hankalinsa be kai masa cewar shatu bace saboda irin shigar da tayi baya tinanin shatu zatayi hkn Itako shatu bamatasan yana zuwa ba shigewarta tayi gidansu esha...shikuma horn yayi me gadi ya bude masa.... Da sallamarsa ya shiga fuskarsa dauke da fara'a ...amsawa husna tayi ta taho ta tarbesa.... zama yayi ta kawo masa ruwa tare da dauko kulolin abincin tadire masa.... "yauwa kamar kinsan yinwa nakeji.." murmushi tayi ta soma zuba masa abincin "husna wacece wanan ta fita a gidanan ynxu?" dariya husna tafaryi tana fadin "lallai yaya sadeeq...shatu ce fa me aikin da ka"** bata karasa xancenta ba ya katseta da fadin "shatu ce ta koma hk?" gyada kai tayi tana fadin "aikuwa ai ynxu ta zama yanmata" shiru yayi ya luluqa duniyar tunani ita ko kallonta tacigabadayi _"yanxu shatu ce ta koma haka? ya za ayi ta fita bata fadamin ba?kuma jibi irin shigar da ta fita dashi...lallai yau zanyi maganin yarinyarnan"_ Shatu kuwa tana shiga gidan palo ta nufa mumy ta ga zaune da kanwar esha da sukecewa princess(fatymah).... da sallama ta shiga suka ansa mata cikev da fara'a tsugunawa tayi tana fadin "Inna wuni mumy" "lafiya lau shatu ya antyn taki?" "lfy lau take..." rufe bakinta keda wuya esha ta fitoh daga kitchen dauke da kwano .... "laaaa shatu ashe dai zakizo nazata wasa kike ai" murmushi kawai shatu tayi tana...princess ce ta soma fadin "Anty kawarki na da kyau.." dariya sukayi dikkansu esha taja shatu suka nufi dakinta.... Suna shiga kan gado suka hayesuka fara hira "yauwa shatu ranar namiki tmby baki bani ansa ba" "wace tambaya fa?" "matar gidan yayarkice ko me?" shiru shatu tayi "ke abar maganar nan dan Allah" "Dan Allah ki fadamin ko baki yarda dani bane?" "A'a kawata ba hk bane" "toh fadamin meye ?" shiru shatu tayi daga bisani shatu ta kwashe komai ta fada mata... wani irin dundu esha ta kaima shatu...ihu shatu tayi tana fadin "ke da zafi fa" "mtsw!! ke ynxu banda hauka ki zauna kinawa kishiyarki bauta...ita bata komai seke?" "toh yakikeso nayi?tinda bayasona" "dallah can ai dole ya soki ..kuma ke baki biyo ta hanyar da ze soki bane" "kamanya?" "kamasa xakiyi a tafin hanunki ...tinda kin fita iya komai ...ki kama mijinki se yadda kikayi dashi" "Allah kawata?" "kwarai kuwa tsaya kallon ruwa kwado ya miki ido" dariya suka kwashe dashi harda tafawa...esha ta je gurin kunen shatu ta soma mata magana da banji me suke fada ba.... 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *💖Abba gana💖* *13* Misalin karfe 5pm shatu ta bar gidansu esha tana shiga taga motar sadeeq tasan yana nan...tabe baki tayi ta shige ciki abinta ganin ba kowa a palo yasa ta shige kitchen tasoma dora abincin dare.... Can kuwa husna na zaune tana kallo a laptop kasancewar an dauke wuta sadeeq kuwa danna wayarsa yake anma hankalinsa baya gurin zancen xuci yake tayi "ynxu kodai na tambayi husna ko ta dawo ne?..ko naje nadubata?amma banso ta rainani dan rabona da ita anjima" tsaki yayi husna ta juyo ta kallesa "ya sadeeq me ya faru ne?" shiru bece mata komai ba ta maimaita har so biyu shiru dan hk ta tabasa a furgice ya juyo "Aisha"!!! dasauri tamiqe jinsunan da ya ambata... "wacece aisha?" inda inda ya somayi "su su sunan da dar zamusawa babynmu inkin haihu" zaro ido tayi tana kallonsa ya hadiye miyau yana gyada kai alamun eh... "hmm ai nazata sunan watane can wlhi da nikadai nasan me zanmata wuqa zancaka wa yar banza" Zaro ido yayi a tsorace yana kallonta "ynxu kina nufin inna kara aure seki kasheta" "toh kaje ka kara auren mana ka gani..." tafada tare da daukar laptop dinsa tayi hanyar kofa ya bita da kallo harta murda handle din sekuma ta juyo tana fadin "kuma zancen wata baby nina fadama banason haihuwa ba ynxu ba" tana kaiwa nan ta fice daga dakin fuzar da iska yayi tare da jan tsaki.... Shatu kuwa batagana girki ba se to 8 fitowa tayi taajiye musu nasu ta dau nata ta shige daki....kasa cin abincin tayi tana tunanin zancen esha... "gsky dole na bi shawarar esha watoh ni be daukeni a matarsa ba saboda ya rainamin hankalin sena kashe kwanaki bangansa ba..." hk taira tunani kala-kala daga bisani ta miqe tayi sallahr isha karatu ta tsaya tayi da addu'a se kusan 9 saura kafin ta soma shirin kwanciya.. toilet ta nufa tayi wanka ... *sadeeq* tsaki sadeeq yayi ya sauko daga kan gadonsa tare da rufe laptop dinsa fitowa yayi daga dakin... dakin husna ya nufa tana barci ganin hk yasa ya fitoh..har ya kai kofar dakinsa ya tsaya dakin shatu ya kalla ya nufa dakin ahankali ya murda handle din dakin cikin sa'a kofar a bude take... yaba shiga yaji karar ruwa atoilet alamun tana wanka dan haka ya samu guri ya zauna kan gadonta...kamshin turaren dakinta keta dukan hancinsa.... ita ko shatu tana fitowa daga toilet bata ma lura dashi ba daure taje da towel da kadan ya wuce gwiwarta... kallonta ya tsaya yi harta karasa gaban dressing mirror cream dinta ta bude ta soma shafawa a hanunta...shiko gogon naka ya sake bakivse kallonta yake aransa yana fadin "kanar ba shatun dana dauko daga kauye ba" fuskarta ta soma kallo da madubi aikuwa sukai idohudu da sadeeq..a razane ta juyo ta na qoqarin yin ihu ya miqe da gudu har yana kokarin faduwa ya rufe mata baki tare da riqe gashin kanta...kiciniyar kwace kanta ta somayiya hadeta da bago ransa a bace.. "uban waya baki ikon fita dazu...har kina fita da guntun gyale ..koni baki daukeni a bakin komai bane? 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *💖Abba gana💖* *14* Shiru shatu tayi...cixon hanunsa tayi da ya toshe mata baki dasauri ya cire hanunsa riqe matahanu yayi gam "ka sakeni bakasan akwai zafi ba" "baki bani amsar maganata ba" shiru tayi kamar bazatace komai ba seta tuna da zancen esha dan hk ta runtse idonta ta bude tare da fadin "toh meyasa hkn ze dameka?bayan baka daukeni a matsayin matarka ba...kwananka nawa rabonka da ka ganni?da ka daukoni daga gida hk kace wa babana zaka ajiyeni inma matarka bauta?kuma da ka kawoni me kace min?cewa kayi kayi alkawarin zakamin kome nakeso ko so 1 ka taba zuwa ka tmbyni me nakeso ko akwai abinda nake bukata?" tana kaiwanan ta fashe da kuka tana fadin "inkasan bazaka iya adalci a tsakaninmu ba kafadamata ni ma matarka ce ba toh ka sauwaqemin...kuma da kasan bakasona ai da baka yarda ka aureni ba tinda ba wanda yasaka dole...tinda ka kawoni nan gidan ko yan uwanka basu san dani ba balle****!!!!" Bata karasa zancen ta ba ya daga mata hannu alamunya isa....shiru tayi taba kallonsa...saketa yayi ya fice daga dakin yana fita tayi dariya "wallahi inkayi wasa agabanta zan tona ma asiri..." _2days later_ Zaune husna take tana chatting taba kallo dan ita aikinta kenan acikin gidan...karar door bell taji ta kwallawa shatu kira akan tazota bude kofar.... Dija ce kawar husna...tana shigowa tabi shatu da harara...shatu ko bata bi ta kanta ba tavwuce kitchen abinta... dasauri dija ta karasa "Laaa dija kece ai bansankina tafe ba..shatu kawomata ruwa" daga can shatu ta amsa da toh "ke dallah ki tsaya ki saurareni..wacece wannan " "ohh shatu yar aikinace ai" rangwashinta dija tayi akai "husna bakida hankaline zaki ajiye budurwa irin wanan gidanki waiyar aiki" dariya husna tayi "ke karki damu ai inna samusu ido basa haduwa..dan ranar ma data fita tmbyt yayi wai wacece ita" "wallahi kishiga hankalinki inbakida hankali toh wallahi zasu miki hankali" "dallah sharesu bakomai" Dik zanceb da suke akan kunen shatu daje tsaye da jug din ruwa.. "Allah sarki husna dama mijinki be boye miki komai ba" shine abinda shatu tafada a ranta kafin ta isa palon dauke da jug din ta ajiye agabansu... _Gidan su Esha_ "Hm kalla karki damu da husna ki riqe mijinki kawai kibishi akan yadda yakeson gaba shi zeji jiki inbe fada mataba" "toh kina fadan hk randa ta ganmu tare fa"? "Toh inna ruwanki?ai a dadinki ne kema kisamu naki masaukin amatsayin gidanki" "tohni babbar damuwata shine yan uwansa fa basusan da zamana ba" "mtsw kefa banzace ..shiyasa nace ki jashi ajikinki ahankali ki lallabashi yakaiki kisansu" murmushi shatu tayi sukai dariya suka tafe... _Night_ Kwance husna take sadeeq na zaune tabata yayi yaga tariga tayi barci dan hk ya sauko ahankali cikin sanda ya bude dakin ya fita dakin shatu ya nufa... Ahankali ya kwankwasa... daga can tana kwance tayi tsaki "ynxu mekuma takeso daddarenan hk?" miqewa tayi ta bude kofar dakin sadeeq ta gani a tsaye da sauri ta soma kokarin rufe qofar da sauri ya riqe kofar "Dan Allah shatu ki tsaya ki saurareni karki min hk mana" "ai basona kake ba kuma baka damu dani ba dan hk ka tafi kabani wuri" "dan Allah kiyi hkr mana kar husna ta fitoh ta ganmu hk" "inna ruwana?ai gwara ta gane gsky dan nagaji da wanan abun" sake qofar tayi ta juya masa baya ahankali ya shigo dakin tare dasa key a kofar....kusa ya matso ya rungumota jikinsa.. "Shatu kiyi hkr nasan na bata miki amma insha Allah zan gyara" Shiru tayi bata iya cewa komai ba sbd irin sa qonin da sadeeq ya soma aika mata...kiciniyar kwace kanta tayi amma ta kasa.. nikuwa inna ganin hk na fice daga dakin.... *washe gari* _11:50am_ Zaune husna take a palo miqewa tayi ta nufi dakin shatu taba fadin "yau meyasami shatu?bata taba kaiwa hk tana daki ba ko brk yau bata mana ba" taba shiga dakin ta ga shatu kwance se barci takeyi kokarin tadata ta tasomayi "ke shatu meyasameki ne?" "bkm tin jiya daddare jikina ya faramin ciwo shiyasa" shiru husna tayi daga bisani ta fita segata dauke da cup na ruwa da maganin ciwon jiki ta bama shatu.... shatu wuni tayi aranar kwance a daki itako husna kanar yadda ta saba komai bata kauda ba agidan hk gidan ya wuni da datti sedai ta aika wajan umma aka karbo mata abinci 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* . _In dedication to_ *💖Abba gana💖* *15* *sadeeq* shiru sadeeq yake na zuwa gida daidai nan hydar ya shigo fuskarsa dauke da fara'a "kaga Ango *husna* miji ga *Asma'u* shirin zuwa gida ake hk?" "hmm gida zanje wlhi nagaji" "ok nikuwa damau akwai abinda nakeso na tmbyk" "kabari se gobe ynxu sauri nake" "plx tambaya kawai zanmaka" "ok inna jinka" murmushi hydar yayi yana fadin "gani nayi ka canja kwana biyu,inna tinanin akwai abinda kake boyemin" dagowa yayi ya kallesa aransa yana fadin "kodai na fadamasa ne?kaiii karna fada masa yasa dole se anfadawa su mama" sunansa da hydar ya kira ne ya dawo dashi daga tinanin dayakeyi... girgizakai ya shigayi "bkm abokina baabinda nake boyema" "shknan sadeeq intayi wari zamuji dan daga reaction dinkav ynxu ma mutun ze gane" shiru sadeeq yayi daga bisani hydar ya fice daga office din..ajiyar zuciya sadeeq yayi ya tattara takardunsa guri daya ya fice.... Yana isa gida ya tararda husna tana kallo... dasalamarsa ya shiga ta tarbesa cile da fara'a daga bisani ya zauna ta kawo masa abincin da aka kawomata..... Yajima azaune bega shatu ba yanata leqe husna kam hankalinta nakan tv "husna wai inna mutuniyar taki ne?" dasauri husna ta gyara zamanta tana fadin "yauwa ya sadeeq ka shiga ka dubata kozaka bata wasu magungunan batajin dadi dik yau baymta fitoh ba...." shirucyayi na yan mintina ya miqe ya nufi dakin itako ta gyara kwanciyarta tacigaba da chatting .... Yana shiga yasawa kofar dakin key...ita ko shatu a zatonta husna ce... kamar daga samata taji mutun kusa da ita ya rungumota....da sauri ta tashi ganin sadeeq yasa ta bata rai.... "Meya kawoka nan?" "kiyi hkr nazo dubaki ne..ya jikin" "kaini lafiyata lau fa ka kyaleni" "toh husna tace baki fita ba wai baki da lfy...kuma baki gyara ko inna ba ka palo dik kaca kaca." Murmushin takaici shatu tayi "toh na gaji ne....ni ba yar aikin ku bace...gwarama ka kyaleni se nayi niya zan gyara" Sake baki yayi yana kallonta aransa yana fadin "lallai shatu ta goge...yaushe ta iya magana hk" gyara kwanciyarta tayi shiko ya kwanta gefenta yana shafa mata...kan kace me barci yayi awun gaba da su.... Cikin barci yaji anna motsi kusa dashi...ahankali ya soma bude idonsa shatu ya gani kusa dashi da sauri ya miqe kamarwani mahaukaci...yana fita palo ya ga husna kwance itama se sharbar barcinta takeyi... ajiyarzuciya y sauke kafin ya wuce dakinsa.. *washe gari* _saturday_ Cikin shirinta na fita husna ta fitoh daga dakinta...shatu na gyaran palo ta wuceta ta shige dalin sadeeq "ya sadeeq na shirya zan tafi" "toh karfe nawa zaki dawo senaxo na daukeki" "bayan anyi sallar magrib" murmushi yayiya bata kudi ta fice abinta tana zuwa palo ta iske shatu "shatu xanje anguwa seda magrib zandawo ki tmby mijinakome yakeso seki dafa masa" "toh" kawaishatu tace ta cigaba da aikinta husna kuwa ta fice... Shatu shiga kitchen tayi ta somawanke wanke tin najiya da batayi ba takeyi tanayi tana tsaki....kanar daga sama taji mutun ya rungumota ta baya ihu tasa sbd ta tsorata... "ke nine fa" ganinshine yasa ta kaimasa duka "kaji yadda katsora tani kuwa?" dariya yayi sukaita hira harta gama wankewanken yana mata dauraya.... Atakaice dai zancemuku aranar sadeeq da shatu sunsha syyy kamar dama masoyan ne ko nace kamar dama sun saba... har bayan isha sadeeq be dauko husna ba...ita ko can husna dataji shiru ta soma kiran sadeeq yana ganin kiranta ya tina da zeje ya daukota nan ya shiga bata hkr akan baya gida ne but ze biyo ya dauketa. Haka rayuwa ta cigaban musu yau watan shatu 2 da zuwa gidan ..tin daga lkcin dik bayan kwana biyu a dakin shatu yake kwana seda asbah inya fita massalaci inya dawo seya wuce dakinsa... *Wata ranar juma'ah* 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *💖Abba gana💖* *16* *wata ranar juma'ah* Husna ce ta fitoh daga daki da ear-pis akunenta tana jin krtu... Zama tayi tasa wani indian film *Twist of faith* tacire ear-pies din tare dasa wayarta a caji..zama tayi tasoma kallo... Karar door bell sukaji nan danan ta miqe taje tabude kofa dija ce ihu tayi cike da murna ta rungume dija...zama sukayi sukafara hirar yaushe gamo... karar door bell suka kumaji..dija ce ta miqe taje ta bude...ummi ce gaishe da dija tayi ta anasa ciki ciki...hk ma husna... guri ta samu ta zauna su husna kuwa hira suke tayi abinsu... ummi kuwa tsaki tayi aranta tana fadin "mtsw wlhi badan mama ba banga me ze kawoni gidanan ba" tana kaiwa nana sukaji anfitoh daga kitchen da gudu dikka suka maida hankali agurin....shatu ce ta fitoh tana qaqarin amai dakinta tayi da gudu suka bita da kallo.... husna kuwa ko ajikinta sema tabe baki datayi ta juya gun dija.... "yauwa kawata kina bani labari" "dallah dakata...innace wanan yarinyarce kikacemin sadeeq ya kawota a matsayin yar aiki?" "eh itace me ya faru?" "baki gani ba? cikine da ita fa?" miqewa ummi tayi ta nufi dakin shatu dija ta rakata da harara "hhhh lallai dija toh in ciki ne ma da ita daga can kauyen nasu ta kwasoshi innaga...kinga mubar maganarnan" hknan dija ta hkr da zancen badan taso ba... *shatu* Shatu taba shiga daki amai ta dinga kwarawa kamar zata amayar da komai na cikinta.... Ummi na shiga ta tai maka ta batavruwavta kuskura bakinta ta dauraye gurin...zama sukayi saman gadon ummi na mata sannu...sanda taga tadavsamu sauki kafin ummi ta soma fadin "sunana ummi kuma ni kanwar me gidan ce..ya akai bansanki ba?" dasauri shatu ta dago ta kalleta "ni me aiki ce" "ok watanki nawa agidanan?" "zankai wata biyu" "Allah sarki...dama kin taba aurene yar uwa?" "a'ah" shatu ta fada atakaice murmushi ummi tayi tare da fadin "oh!!! toh wannan cikin nawaye shi kuma?" atsorace shatu ta kalli ummi tare da rufe mata baki... "kinga zo mu fita anan" miqewa sukayi cikin sa'a da suka fitoh ba kowa a palon..kamar muna fukai sukaita sanda har suka fice....gidan su esha suka shige mumy ta sanar dasu cewar esha na daki... "ahhh shatu sanunku da zuwa ...baquwa kikayi ne? "eh kanwar sadeeq ce" "ohhh bari na kawo miki abunsha" miqewa tayi tafita se gata dauke da juice ahanunta... nanfa ta zauna ...ummi ce ta fara fadin "kin kawoni nan baki bani ansata ba" shiru shatu tayi batace komai ba ...esha ce ta soma fadin "meke faruwane tsakaninku?" "kinga alamun ciki na gani a jikinta shinefa nake tmbyrt nawaye taqi fada" acewar ummi dasauri esha ta kalli shatu... "CIKI!!! shatu ciki ne dake?" dariya esha ta farayi ..kutashi muje asibiti... miqewa tayi ta zari gyalenta suka fuce... ummi kuwa asibitinsu sadeeq ta musu kwatance suje batare data fadamusu ba... suna zuwa aka gwadata daga qarshe dai result ya nuna shatu na dauke da ciki... kuka shatu ta faryi akan se an zubar da cikin "Wayyoh esha ku ceceni ku xubar da wannan cikin" tana kaiwanan jiriya dibeta ta zube aqasa...da gusu ummita juya ta nufo office din sadeeq ko sallama babu ta banka qofar..ganinta yasa yamiqe "ummi meya faru meya kawoki nan?" "yaya kazo me me aikin gidanka ce ta suma tana da wai se an xubar" cikintashin hankali yasoma fadin "tana inna" ."tana waje" cikin sauri suka fita suna zuwa suka iske esha tana kuka rungumecda shatu... yana zuwa gun yafara zagin nurses din daje wucewa ba shiri suka dauketa aka bata daki... y 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *💖Abba gana💖* *17* Ba shiri suka dauketa aka bata daki..iya gigicewa sadeeq ya gamayi abokinsa hydar da ummi sake baki sukayi suna kallonsa abun mamaki yadda ya gigice akan shatu... *bayan wasu awowi* Zaune ummi take dija ta zaune saman dadduna alamun ta idar da sallah... kallon shatu ummi tayi tare da fadin "wai shatu kinqi fadamin komai akan abinda ke faruwa" esha ce ta karbeta da fadin "karki damu ummi zanfada miki komai ammafa ba a so mgnr ta fitoh..dik da wannan cikin ze iya tona musu asiri" shiru sukayi na yan mintina kafin esha ta zayyane ma ummi komai da komai... Mamaki ya cika ummi ba abinda ya fado mata arai irin in mama tasan zancen... murmushi ummi tayi tana fadin "Allah sarki antyna..Allah ya raya mana cikinan...shiyasa naga yayana ya rikice ashe babyn nasa ne"? takarashe maganartacike da tsokana.... Sadeeq kuwa yana can office shima yabawa hydar labarin dik abinda yafaru tsakaninsa da shatu.. "hmm ynxu kai sadeeq dik abinan kaqi fadamin....toh ynxu ya zakayi da ita?ko zubar da cikin zakayi?" "Kaii haba...na kashe dana.abinda husna ta kasamin...ynxu Allah ne kadai yasan irin farincikin danake ciki...wallahi bavwanda ze kashen dana" "toh seka dauketa kuje kufadawa mama..kokuma ka fadama husna" "kaga kama bar xancenan muje na dubata naje gida dan kar husna tayizargin wani abun" miqewa yayiya fice bejira abinda hydar zece ba... dakin suka shiga da sallama..nan likita ya shigotare da fadin "dr.sadeeq ai kasan komai game da aikin basena fadama abubuwan da take bukata ba..anma muje na baka list na magungunan da ykmt a bata...zaku iya tafiya" fita dr. yayi sadeeq ya juyo garesu "kushirya ku tafi gida zan taho da magungunan...ko hydar ze saukeku" "a'ah nazo da motata zamu tafi kawai" acewar esha amsawa yayi da toh kafin a bi dr. hydar ya raka masa baya suka fice sukuma kasan cewar dama basu wani zo dakomai ba su tattara suka tafi... Suna isa qofar gida ummi da shatu suka sauka esha ta musu sallama ta qarasa gida.. Ahankali suka shiga gidan suna shiga kwance suka iske husna tana barci...shigewa dakin shatu sukayi "zan fadama yaya sadeeq ya siyamiki waya in kinasonwani abun seki kirani na kawo miki" murmushi shatu tayi tana fadin "nagode sosai ummi Allahya saka da alheri" nan dai suka danyi hira kafin ummi ta fitoh tatafi gida...tana fita shatu ta fitoh kitchen ta nufa ta soma dora abinci... _9:33pm_ Ahankali sadeeq ya fito daga dakinsa cikin sanda ya leqa dakin husna yaga tayi barci..fitowa yayi ya nufi dakin shatu... "shatu!!ki bude nine" ahankali ta miqe ta bude masa qofar ya shigo zama sukayi abakin gado shiru ya ziyarcesu kafin ta soma fadin "meyasa kaqi bari a zubar da cikintinda ba damuwa kayi dani bama balle abinda zan haifa". "Dan Allah kiyihkr karki min hk ...nadade inna jiran ranar da nima zan samu nawa dan..nima nasamu me kirana da abba.. hawayene ya soma zuba daga fuskarta...hanunsa yakai cikita yana shafawa.... "gashi ke kin rufamin asiri . gashi zaki samamin farinciki" kwanciya yayi saman kafarta...ita kanta jikinta yayi sanyi kansa ta soma shafawa "shatu inna sanki nagode da irin taimakon da kikamin kin rufamin asiri nagode" "kabari ya iisa hk...ni ynxu damuwata shine ya za ayi na haihu abinda na haifa shima acigaba da boyesa?" "insha Allah komai ze dawo daidai kafin lokacin"? *1week later*u Cikin sauri ummi ta ke juye alalen data sauke cikin kula.... "ummi inna zaki kai wannan alalen" acewar mama murmushi ummi tayi tare da fadin "gidan yaya zankai...anty ce ta kirani wani shi take marmari" washare baki mama tayi aranta tana fadin "masha Allahhusna nada ciki shine basu fadamin ba...barinazo na fara siyan kayan jinjiraye" dakin ta shige fuskarta falda fara.ummi kuwa tana gamawa tashirya ta dau hanyar zuwa gidan sadeeq 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* *A short story* _In dedication to!_ *💖Abba gana💖* *19* Tafiya ta somayi ta fita daga office din dasauri dija ta bita tana kiranta.bata tsaya ko inna ba se wajan asibitin "husna kitsayakimin mgn mana innata mgn kin shareni.." cak husna ta tsaya batare da tace komwi ba ahankali tajuyo tana kallondija cikin fuskar tausayi tasoma magana.... "Dija kizo muje wani asibitin dan Allah..." rikota dija tayi tare dafadin "bkm husna karki sama kanki damuwa..kuma wannan yarinyar yar aikinki cezaki iya korarta dik sadda kikaso batare da ya sani ba" gyadaksi husna tayi tare da share guntun hawayen dake gangarowa.. Atakaicedai husna taje asibiti kusan hudu dik da na farkon biyar zance daya suke fadamata..wani ma cewa yayi baya tinanin zata qara haihu sbd tasha kwayoyin sun mata yawa sun affect mahaifarta... kuka sosai husna takeyi da qyar dija ta rarrasheta suka koma gida.... suna shiga gidan husna ta fadakan kujera ta qara fashewa da wani kukan da gudu shatu ta fitoh arkice tana tmbyr husna me yasameta... wani irin ashar dija tama shatu ba shiri shatu ta juya hartana qoqarin faduwa...ita ko dijaa fili cewa tayi "shegiya dama kin fadi akasadan ya mutu" ahankali shatu ta juyo ta kalli dija takalli husna kafin ta shige daki abunta.. "dija ynxuya zanyi?nariga na cuci rayuwata na cuci kaina" ta qarashe maganarta tare da fashewa da kuka... "kibar wannan kukan insha Allah komai ze daidaita" "Taya zakice hk bayan munje asibitoci kusanbiyar amma dikka result daya...dik ke kika jamin wallahi" "yazakice nina jamiki? bafa kiga ni nasha maganin ba..kekika ce na baki toh na baki kuma zakice nina jamiki" *(Kunga yadda husna take..kawarta ta bata magani gashi mahaifarta ta samu matsala..gashi ita ta mata wayau bata sha ba....hmm Allah ya shiryamu)* "toh meyasa zakiban maganin bayan kinsan illarsa.?" "kefa kikace bakyason haihuwa ko kukan yaro bakyason ji..shiyasa na baki wanda ze miki aiki sosai" ehu husna tayi tasa hannu akai tana fadin... "wayyoh Allah na shiga uku" shikuwa sadeeq a ynxu kome shatu ta bukata yana kawo mata batare da husna ta sani ba.in yasan husna ta iyacin wani abun se ya siyo guda biyu...husna daya shatu daya...amma dik abinda ake husna bata sani... Kayan wasan jinjiraye kuwa sadeeq harya fara siya yana kawo ma shatu...esha ma hk da ummi dasunga abunyara daya birgesu se su siya su kawo ma shatu.. shatu da husna kuwa mgnr kirki bata hadasu...husna ynxu batada damuwar data wuce tasamu ciki itama... kusan dik bayan yan kwanaki husna setaje asibiti amma disame result suke bata... danhk kullun taje ta dawo setasha kukanta me isarta.... watarana da dadare suna zaune da sadeeq yasoma fadin "husna meke faruwane?meyasameki naga kwana biyi kin canja" shiru tayi tana tinanin abindazata ce ...canwata dabara ta fado mata..marairaice fuska tayi tasoma fadin "ni aynxu ba abinda ke damuna se yarinyarnan..." juyawa tayita kama hanun sadeeq "Ya sadeeq dan Allah ka naudata kauyensu nina hkra da me aikin zanyi komai da kaina" dariyar mugunta sadeeq yayi tare da fadin "haba my husna kefa kikace ko agidanku bakya aiki se ynxu xakice kinhkra da me aiki?" "ehwlhi yaya na hkra" "tohbaki isa ba tinfarko bakice hk ba...dan hk zamanta damaramagidanan" kuka husna ta fara karshe ya fitoh ya baro dakin ya dawo palo dan bayasonjin kukanta... Abu kamar wuya yau cikin shatu watansa biyar (5) amma husna har ynxu shiru..akulkun tsanar shatu ce ke qaruwa a zuciyarta... wata ranar saturday husna na zaune a dakinta gaban dressing mirror tana kwalliya ji tayi anturo qofa... sadeeq ne fuskarsa dauke da murmushi ya qarasa lusa da ita itama murmushin tayi "zan danfita naje office ndw" "ok shknan adawo lfy.." Amsawa yayi da amin ta miqe har jikin motarsa ta rakasa.. baafi minti biyar da fitar sadeeq ba dija ta shigo...hira suka zauna sunayi ....shatu kuwa fitowa tayi daga dakinta ta nufi kitchen ... "husna ynxu barin yarinyarnan xakiyi da cikin tinda kin kasa korarta?jifa yanda cikin ya girma" "dija nikaina narasa yadda zanyi wallahi" wajan kunenta dija taje ta rada mata wata mgnr da nikaina ban ji ba...da husna tayi suka tafa... "shatuu!! zonan" amsawa shatu tayi ta fitoh...tana zuwa dija ta miqecta dauketa da mari...husna ta soma naushinta aciki nansuka fara dukanta ta ko inna suna fadin... yau sesun kashe dandake cikin ... suna cikin hk sadeeqcya turo qofa... "HUSNA!!!" shine abinda sadeeq ya fada a gigice husna ta juya tana kallonsa suka faraja da baya... gurin shatu ya qaraso a rikice gani yayi harta fara bleeding...juyawa yayi ya kama dukan husna ta ko inna daidai nan ummi ta shigo... "wayyoh yaya karta mutu" se alkcin ya juyo ya sunkuceta sukafita..dija da husna kuwa ya musu dukan tsiya....har hancin husnana jini... "husna kiga abinda mijinki ya mana wallahi ban yafe ba" "dallah rufamin baki bake kika ja mana ba" "mtsw husna ga shawa muje gidansu sadeeq ahk mufada mata abinda ke faruwa" dasauri husna ta miqe tana dariyar mugunta...gyalensu suka zara sukafice daga gida... 👒👒 [1/15, 8:32 PM] 💖Äbbå-Gãñâ💖: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* _In dedication to_ *💖Abba gana💖* _godiya me tarin yawa gareku masoyana..kuma masoyan abba gana...inna samun saqoninku ako yaushe...nagode sosai...inna miqa saqpn gaisuwata zuwa ga_ *Mr.sa'eed isah*(daga group din asykhaleel) *sa'eed dan hajiya*(daga group din faty afreen novels2 ) *Afrah* (daga group din hausa novel lovers) Nagode sosai da sosai Allah ya bar zumunci😍 *18* Ummi na isa ta tarar da shatu abakin gate se leqe takeyi... "yauwa yar halak kamar kinsaninna tsoron shiga gidanan" acewar ummi dariya shatu tayi "lallai ma se infadawa yanki kinkina tsoran gidansa" "cabdi rufamin asiri" dariya sukayi suka dantaba hira kafin daga bisani sukai sallama shatu ta koma ciki... _2mnths later_ "ya sadeeq niko innaso nama wata magana" acewar husna sadeeq da hankalinsa kekan system dinsa ya amsa mata da "innajinki meya faru?" "dama innaso na tmbyk cewar kasan yarinyarnan ciki ne da ita ko?" wayincewa yayi kanar besan watake nufi ba "wacece wannan?" "shatu mana" "wacece shatu?" murmushi husna tayi tarecdajin sanyi a zuciyarta tinda mijinta yama manta da shatu balle tayi zargin wani abun "yar aikindaka kawo mana" "ohhh kinsan dama dana daukota daga kauye aurenta ya mutu ne" "ohh Allah sarki..toh seka maidata gida.." "meyasa?" "kafasan banason yara akan me xata haifamin dan da bansan ubansa ba acikingida?" "toh meye aciki husna ai taimako zakiyi...kanata yayi ma kifara siyan kayan jinjiraye...sunan babana na za asamishi" "cabdi wannanku tadama amma wallahi baza ahaifamin dan shege ba agidana ba..kuma***" bata karasa zancentaba ya dauketa da mari...cikin radadi ta riqe kuncinta dan ta manta rabon da a mareta... "ynxu sadeeq akanwancean abun zaka mateni?" "inkika kara maimaita abinda lila fada senamiki fiye da hk....ke ba qin haifamin yaran kikayi ba? kuma ita inta haihu anan zansamu yaron dazena deben kewa tinda kekinka kasa" kuka ta fashe dadhi ta fice daga dakin da gudu...shiluwa fuzar da iska yayi ya kishingida akan gado idonsa na kallon sama... *washe gari* _morning_ Zaune husna take a palo ta dora kafarta daya saman daya ga sawun marin da sadeeq ya mata afuskarta dakaganta kasan ranta bace yake... Shatu ce ta fitoh daga daki gurin husna ta nufo... "anty inna kwana" "daban kwana agidanan ba zaki gani?" shiru shatu tayi tana tinanin toh metama husna yau... mikewa tayi jiki a sanyaye ta nufi hanyar kitchen...tsaki husna tayi aranta tana fadin "dole ma nadau mataki...kuma haihuwa zanyita kodan wanan yar banzar basu isa su gajemin gida ba" tana kaiwanan ta miqe ta nufi dakin ...dija ta kira bugu biyu ta dauka... "Hello hussy yane" "ke kizo gidana i need yuhr help" toh dija ta fada ta kashe wayar...zarya ta farayi a dakin tana tinanin ta inda zata bullo.... ita ko shatu tana shiga kitchen ta gyara ko inna ta yi wankewanke kafin ta fitoh ta gyara palo _1 hr later_ karar door bell sukaji dasauri shatu fitoh domin bude kofa harara husna ta watsa mata...jiki sanyaye shatu ta juya ta koma daki...husna na budewa taga dija...murmushi tayi tare da fadin "shigo yar uwa" zama sukayi akan kujera dija ta kalli husna tana fadin "meyafarune? "hmm akwai damuwa... shatu ce matsalata" "metayi?" Nan husna ta kwashe komai abinda ya faru ta fadama dija... "cabdijan wallahi barin gidan zatayi " "kinga ni ynxu damuwata shine nasamu ciki...kuma kinsan ahekaran jiya nasha tablets dinan" 😳 "cabdijan tashi zakiyi muje musamu doctor kawai" dasauri shusna ta miqe ta nufi hanyar dakinta tana fadin "jirani bari na dauko gyalena" Tana shiga ta dauko gyalensuka fice... *Asibiti* "gsky zan fadamuku tinda dai kika sha wa anan tablet din bazan iya cemiki komai ba" acewar likitan dija ce ta amsa da.. "haba doctor...kataimaka mana dan Allah" "gsky zan fadamuku i cant do any tin abt dis dole se kunyi hkr" hawaye husna ta faryi batace komai ba ta miqe tsaye.... 👒👒 [1/16, 2:46 PM] baby afreen: 👒👒👒👒👒👒 ~*Ashe kishiyatace*~ _Na_ *Faty Afreen* *A short story* _In dedication to!_ *💖Abba gana💖* *19* Tafiya ta somayi ta fita daga office din dasauri dija ta bita tana kiranta.bata tsaya ko inna ba se wajan asibitin "husna kitsayakimin mgn mana innata mgn kin shareni.." cak husna ta tsaya batare da tace komwi ba ahankali tajuyo tana kallondija cikin fuskar tausayi tasoma magana.... "Dija kizo muje wani asibitin dan Allah..." rikota dija tayi tare dafadin "bkm husna karki sama kanki damuwa..kuma wannan yarinyar yar aikinki cezaki iya korarta dik sadda kikaso batare da ya sani ba" gyadaksi husna tayi tare da share guntun hawayen dake gangarowa.. Atakaicedai husna taje asibiti kusan hudu dik da na farkon biyar zance daya suke fadamata..wani ma cewa yayi baya tinanin zata qara haihu sbd tasha kwayoyin sun mata yawa sun affect mahaifarta... kuka sosai husna takeyi da qyar dija ta rarrasheta suka koma gida.... suna shiga gidan husna ta fadakan kujera ta qara fashewa da wani kukan da gudu shatu ta fitoh arkice tana tmbyr husna me yasameta... wani irin ashar dija tama shatu ba shiri shatu ta juya hartana qoqarin faduwa...ita ko dijaa fili cewa tayi "shegiya dama kin fadi akasadan ya mutu" ahankali shatu ta juyo ta kalli dija takalli husna kafin ta shige daki abunta.. "dija ynxuya zanyi?nariga na cuci rayuwata na cuci kaina" ta qarashe maganarta tare da fashewa da kuka... "kibar wannan kukan insha Allah komai ze daidaita" "Taya zakice hk bayan munje asibitoci kusanbiyar amma dikka result daya...dik ke kika jamin wallahi" "yazakice nina jamiki? bafa kiga ni nasha maganin ba..kekika ce na baki toh na baki kuma zakice nina jamiki" *(Kunga yadda husna take..kawarta ta bata magani gashi mahaifarta ta samu matsala..gashi ita ta mata wayau bata sha ba....hmm Allah ya shiryamu)* "toh meyasa zakiban maganin bayan kinsan illarsa.?" "kefa kikace bakyason haihuwa ko kukan yaro bakyason ji..shiyasa na baki wanda ze miki aiki sosai" ehu husna tayi tasa hannu akai tana fadin... "wayyoh Allah na shiga uku" shikuwa sadeeq a ynxu kome shatu ta bukata yana kawo mata batare da husna ta sani ba.in yasan husna ta iyacin wani abun se ya siyo guda biyu...husna daya shatu daya...amma dik abinda ake husna bata sani... Kayan wasan jinjiraye kuwa sadeeq harya fara siya yana kawo ma shatu...esha ma hk da ummi dasunga abunyara daya birgesu se su siya su kawo ma shatu.. shatu da husna kuwa mgnr kirki bata hadasu...husna ynxu batada damuwar data wuce tasamu ciki itama... kusan dik bayan yan kwanaki husna setaje asibiti amma disame result suke bata... danhk kullun taje ta dawo setasha kukanta me isarta.... watarana da dadare suna zaune da sadeeq yasoma fadin "husna meke faruwane?meyasameki naga kwana biyi kin canja" shiru tayi tana tinanin abindazata ce ...canwata dabara ta fado mata..marairaice fuska tayi tasoma fadin "ni aynxu ba abinda ke damuna se yarinyarnan..." juyawa tayita kama hanun sadeeq "Ya sadeeq dan Allah ka naudata kauyensu nina hkra da me aikin zanyi komai da kaina" dariyar mugunta sadeeq yayi tare da fadin "haba my husna kefa kikace ko agidanku bakya aiki se ynxu xakice kinhkra da me aiki?" "ehwlhi yaya na hkra" "tohbaki isa ba tinfarko bakice hk ba...dan hk zamanta damaramagidanan" kuka husna ta fara karshe ya fitoh ya baro dakin ya dawo palo dan bayasonjin kukanta... Abu kamar wuya yau cikin shatu watansa biyar (5) amma husna har ynxu shiru..akulkun tsanar shatu ce ke qaruwa a zuciyarta... wata ranar saturday husna na zaune a dakinta gaban dressing mirror tana kwalliya ji tayi anturo qofa... sadeeq ne fuskarsa dauke da murmushi ya qarasa lusa da ita itama murmushin tayi "zan danfita naje office ndw" "ok shknan adawo lfy.." Amsawa yayi da amin ta miqe har jikin motarsa ta rakasa.. baafi minti biyar da fitar sadeeq ba dija ta shigo...hira suka zauna sunayi ....shatu kuwa fitowa tayi daga dakinta ta nufi kitchen ... "husna ynxu barin yarinyarnan xakiyi da cikin tinda kin kasa korarta?jifa yanda cikin ya girma" "dija nikaina narasa yadda zanyi wallahi" wajan kunenta dija taje ta rada mata wata mgnr da nikaina ban ji ba...da husna tayi suka tafa... "shatuu!! zonan" amsawa shatu tayi ta fitoh...tana zuwa dija ta miqecta dauketa da mari...husna ta soma naushinta aciki nansuka fara dukanta ta ko inna suna fadin... yau sesun kashe dandake cikin ... suna cikin hk sadeeqcya turo qofa... "HUSNA!!!" shine abinda sadeeq ya fada a gigice husna ta juya tana kallonsa suka faraja da baya... gurin shatu ya qaraso a rikice gani yayi harta fara bleeding...juyawa yayi ya kama dukan husna ta ko inna daidai nan ummi ta shigo... "wayyoh yaya karta mutu" se alkcin ya juyo ya sunkuceta sukafita..dija da husna kuwa ya musu dukan tsiya....har hancin husnana jini... "husna kiga abinda mijinki ya mana wallahi ban yafe ba" "dallah rufamin baki bake kika ja mana ba" "mtsw husna ga shawa muje gidansu sadeeq ahk mufada mata abinda ke faruwa" dasauri husna ta miqe tana dariyar mugunta...gyalensu suka zara sukafice daga gida... 👒👒
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).