WAYE SANADI?? 4
WAYE SANADI?
4
MUH'D*ABBA*GANA
09039016969
Gargadi: Duk wanda ya kara wani abu koh ya rage ba tare da sanina ba ban yafe ba.
___________________________
BAYAN SHEKARA GOMA SHA SHIDA
Gudu take akan keke har wani tashin tsaye take dan murna tana tsaka da gudu tazo kusa da layinsu kenan taga wasu maza suna nunata suna dariya har ta karya kwana ta shiga layinsu sai kuma ta fito da gudu fitowar da tayi shi kuma wani me mota ya karyo kwana zai shiga layin aiko sukayi taho mugama yayi mata dirar karan mahaukaciya da sauri ya taka birki ya fito yana salati su samari data dawo,dominsu suka taho da saurinsu yauwa dan Allah ku taimaka min nasa ta a mota "ka kaini ina? yayi saurin juyawa ganinta yayi a tsaye "a'a sannu tunda zaki iya shigo motar taho muje na kaiki asibiti kaga mallam bbu ruwanka dani mugu azzalumi dam.....mari da taji ya sauka a fuskarta shi ya hanata karashe abinda zata fada "wallahi bazan yarda ba saina rama "zoki rama mara kunya banza wadda bata san girman na gaba da ita ba bazan sani ba kuma sai ka biyani kekena,da bakai ka sai min ba "malam ka tafi ka rabu da wannan yarinyar dan ba ta da mutunci wani saurayi ya fada ya tafi gidan uwarka,munafiki to wallahi ko kashe ni zaiyi sai ya biyani ina magana ina karkada jikina gaban motar na tafi na tsaya sai dai kabi ta kaina ya juyo yana kallon samarin da suke wajen dan Allah wannan yar uban wacece a unguwar nan? tasowa suka yi daga fanshekara suka sawo nan,kuma gidansu ba namiji sai wani makobcinsu dan fulani amma abu daya zakayi ta rabu da kai babarta tazo nan to dan Allah kira min ita da gudu saurayin yayi cikin layin.wallahi da daban hakkin rai ba da sai nabi ta kanki naga waye gatanki,kan na bashi amsa na hango ummata tazi wajen da saurinta tunda ta tawo yake kallonta har ta karaso nana me ya faru har kika tarawa kanki mutane? umma bifeni fa yayi kuma ya mare ni nace ya biyani kekena wai bazai biya ba kuma wallahi ko kasheni zaiyi bazan bar nan ba sai ya bitani.ko nace ki hakura ba zaki hakura ba wallahi kome zakice bazan tafi ba, dan Allah mallam in kana da wata da ka taimaka ka biya ku shiga muje a sai mata banyi wata wata ba na bude gaban motar na shiga umma ta shiga baya muna tafe bbu wanda yace kala ya juyo yata yanzu zaki yarda muje chemis ne su baki magani na juyo ina haraeansa ni ba yarka ba ce kaje can ka nemi yarka;
Abbagana hausa novels @ facebook
Muna Godia Prince Me Kake Nufi Da Rubutu Samannan.
ReplyDeletetank u
ReplyDeletewasu ne suke cire sunana su na sa nasu@Ummu Amaturrahaman,
ReplyDeleteAllah saka da alheri
ReplyDeleteOK, Muna Tare Da Kai. 100%
ReplyDeletemuna jiran cigaba
ReplyDeletetnxs mallam abba
ReplyDeleteDax Ix Gud Countinue,
ReplyDeleteTnx aci gaba plc
ReplyDelete