SIRRIN ZAMA DA MIJI
{KASHINA 3}
(AMSA KIRAN MIJI)
BY
MUHD*ABBA*GANA 09039016969
yazo a cikin hadisin manzon Allah (SAW) cewa idan miji yayi kiran matarsa to ya zama dole ta je koda tana akan deruna don haka wannan hadisi wani ban garene dayake nuna wajab ci akan mace ta je kiran mijinta ako wane hali take,kuma yana nuna cewa wajibine ta amsa kiran mijinta domin biyan bukatarsa koma wace iri ce, dan haka ya kamata mata su kiyaye domin jin dadin mazajensu. kuma har yanzu dai shi wannan hadisi yana nuna watsar da yanga ko kuma jan aji a gurin ma aurata, don haka babu zancen jan aji agurin ya mace indai a cikin sha'anin aure kuma in ya zama umurnin bai sabawa koyarwar addininmu ba. Allah bamu ikon gyarawa
Meyasa idan ka fara novel baka ida wa saika shi wani aiba haka ake ba...
ReplyDeleteFadilatu zancenki dutse.....dan allah arika karasamana littafi ,,sannan kanayi dayawa
ReplyDeletetnx
ReplyDeleteAllah Yasa Mu Dace
ReplyDelete