{1}. Danyen ganyen lalle ko na magarya. {2}.Garin hulba ko tsaba. {3}. Zaitun laun, wato (man dinya). {4}. Zaitu sim sim, wato (man ridi) {5}. Man danyen zaitun. {6}. Man habbatus sauda. {7}. Man kwakwa, wato (coconut oil). YADDA AKE HADAWA Da farko zaki hada garin hulba da danyen ganyen lalle kona magarya kisa a tukunya kizuba kofin ruwa ko pure water uku kisa a wuta ya tafasa ki sauke lokacin da zaki dora lallen nan da hulba zaki hada sauran mayukan naki sai kiyi oiling kanki kisa a leda ki daure zaki barshi a kanki kamar mintuna 15 ki dinga diban ruwan dafaffen lallen nan kina wanke kanki dashi. Idan kingama saiki barshi yabushe, kikara oiling kije ayi maki kitso. NOTE: Zaki iyayi sau 2 a wata. ALLAH YA BAYAR DA SA'A.
www.abbagana.pun.bz
Allah yayi albarka yakuma bada sa,a
ReplyDeletemuna godiya Allah kara basira
ReplyDeleteslm abba gana ina maka fatan alkairi yau nafara ziyarta blog dinka kuma naji dadi dasamun abubuwa masu mahimmaci na gode.
ReplyDelete